Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwarta ta yi juyin da ta buɗe mata sababbin shafukan ƙaddara...
12 parts