Shi da aka aika ya farauto so, sai ya fada a tarkon so. Mutane biyu masu muhimmanci, mutane biyu da kaddara take son bashi zabi a cikinsu Shine duniyar shi Itace rayuwar shi Anya idan ya zabi daya zai iya rayuwa babu daya? Tafiya cikin salo na daban, tafiya cikin rayuwar mutane uku... Labarin ya ta'allaka ne akan SO!
1 part