labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.

'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE!
"Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta.
Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE...