ZEE 'YAR BARIKI

2.9K 45 15
                                    

🔥🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥
*ZEE 'YAR BARIKI*
🔥🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥

*Hot love and romantic story*

*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*ZEE USMAN KUMURYA*
*AND*
*FATEEMARH ZAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*

*~Gargadi !!!~*
*~idan kinsan baki da aure karki karanta mana novel idan kin karanta matsalarki~*🤷‍♂️🤷‍♂️

~*FREE PAGE*~

®🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

★{{F.J.W.A}}★📖🖊️

https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/

_Littafin *zee yar bariki* na kudine,game bukata ya tuntubi wannan number,09066710753,ko wannan 08102827812 akan kudi 200 naira kacal,katin mtn ta wannan number,09066710753 ko transfer ta wannan account din 2052300837 Aisha musa U.B.A bank,screenshot ta wannan number,08102827812._

~*kuyi hakuri dan Allah dajinmu shiru dakukayi 2 days*~

*26_30*

*Bismillahirrahmanirrahim*

Nurse dince ta gaisheshi cikin girmamawa,gud morning sir.

Cikin wata sassanyar murya,mesanyawa mutum nishadi, ya amsa da"morning sister rafi'at.

Ai taly jitayi tamkar taje ta rungumeshi ta tsotsi kyawawan lips dinsa,yanda suke motsawa wajen magana abun ya matukar burgeta,sautin muryarsa kuwa harwata kasala yasaukar mata.

Nurse takara,furta,doctor ga wacce,doctor kabeer yace narakota nan,tafadi haka tana nuna zeey.wadda takasa hada ido dashi wani uban kwarjini yake mata, data rasa na uban mene.

Da ohk kawai ya amsa,nurse dince ta nunamusu seat din gaban teburinsa tace su zauna,ita zata wuce bakin aikinta.

Godiya zeey tamata sukayi sallama tatafi.

Tunda suka zauna taly take kallonsa tamkar mayya,ita kuwa zeey wayarta ta dakko tana latsawa.

Sunkai sukan ten minutes a zaune batare daya gama abunda yakeyiba,hasalima ko kallonsu be karayiba,taly se mutsu mutsu takeyi tana taunar cingum kas_kas,ita kuwa zeey haushi kamar ya kasheta,saboda bakin cikin kin kulasu dayayi.

Aranta take cewa,wannan ai kutmar ubancine,da wulakanci,mutum ya zubemu yana harkar gabansa kamar besan damuba,hmm yaci darajar doctor kabeer dase ta zuba masa rashin mutuncintinta da tantirancinta,mtssss taja tsaki.tare da murguda baki.

Ahankali ya dago ya kalleta,shikansa yasan be kyauta mataba,amma shima yana aikin gaggawane.

Am sorry,ina danyi wani aikine urgently, amma yanzunnan zan karasa na dubaki.

Sassanyar muryarsa ta doki kunnuwansu,washe baki taly tayi,tare da fadin bakomai doctor,kagama muna jiranka.

Domin ita bataki su Kwana agurinba,tanajin daddadan kamshinsa tare da kallon kyakkyawar fuskar saba.

Zee kuwa kawar da kai kawai tayi,batace komaiba.

Bayan 5 minutes yadubi zee,muje cikin room dincan na dubaki.

Tashi tayi ta nufi cikin dan karamin dakin daya nuna mata,me dauke da gado irinna asibiti,da sauran tarkacen kayansu.

Binta yayi abaya,yana kallon yanda bom_bom dinta ke juyawa,acikin rigar jikinta.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 01, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ZEE 'YAR BARIKIWhere stories live. Discover now