shafi na takwas

5.9K 71 4
                                    

*BAN FARGA BA...* _Love and romacing_ *NA* *AYSHA JIBRIL MUH'D I"B* *(FARHAT)* ®ðŸŒ� *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚* {{Ƙungiya Domin wayar da Æ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}} ★{{F.J.W.A}}★ https://www.facebook.com/Fajin-jini-writers-association-109611777388680/ *8* "Kai k'awata  kar momy taji mu mana kinsan ita ta riƙe shi so shiyasa ya dawo part d'in kuma wlhy momy Bata kaunar laifinsa ko shi yayi aka ce shine kirmishishi zatace d'anta baiyi ba Mimi nata i'do Haka ma sauran 'yan Uwa wlhy Sonda momy take ma yusuf Bata minsa, bansan maiyasa ba gashi buran'uban jaraba ne dashi" nan ta shiga zayyano mata duk abinda ya mata salati Minaty tayi sannan tace "amma anyi shege anan kai kawata Dole kice Babu Amana mana Ashe kin ciwu sosai kincin kaniya heeeee" Shuru Yusrah tayi Minaty tace "Allah kawata ki d'au caji ki bari i'dan kin cika d'ari ta yanda bazaki sauka da huri ba tun tuni nace miki ga tsalan tsalan waya na zamani kullun fitar da sabbin zubi ake amma saiki ce ga zance ga magana yanzun wa gari ya waya?" Ajiyan zuciya Yusrah ta sauke sannan tace "Minaty wlhy ba Haka bane Sam tsarin wannna wayar zamananin Bata min ba bana ma sonshi shiyasa kika ga inna baya baya dashi Amma ke Kan kinyi nisa baki jin Kira" dariya Minaty ta saka sannan tace "Aikuwa yanzun Haka tayi kasa sosai shiya na barta tayi caji Kinga inna komawa zamu d'ora daga inda muka tsaya..." Tab'e Baki yusrah tayi sannan tace "Wai wayar tana dad'i ne kawata? Kullun naga sai cajinta kike sawa kuma kullun siyan sabo kike yi" Minaty tace "a a bafa ni nake siyaba kingane Haba kawata ki Farga daga wannna wayar ki d'au sabuwa na zamani domin naki d'an i'ska ne gashi da mugum d'aukar caji da huri mai d'auka a hankali tafi dad'in sha'ani sosai" Girgiza kai Yusra tayi sannan ta mike "ni zoki min dabara mu bar wannan batun ta k'aina nake zan duba in gani i'dan Zan iya fasowa da i'rinsu to kinsan nifa 'yar kyalekyale ce ban d'aukar jaga jaga i'dan na shirya siya Zan fad'a miki" wani i'hu Minaty ta saka sannan tace "yauwa akawai Amana kawata" Yusra tace "no no so nawa Zan fad'a miki wlhy yau k'an babu in ma Akwai to wlhy kad'an ne" ***** "To naji kawata Aii babu damuwa zamu jone saura kiris.." farr Yusrah tayi da i'do sannan tace "casssss casssss kuwa" tafawa sukayi Sannan Minaty taja ta suka koma toilet wanka mai k'yau ta Mata sai da ta gasata lungu da sako na jikinta i'ta da k'anta tasan ta gasu domin ta nimi kasala da gajiyar jikinta ta rasa sai da ta d'auro Alwala sannan suka fito sallolin da ake binta ta rama sannan ta yi magariba gaban mirro ta nufa ta d'auki lotion d'inta a hankali take shafe jikin hango i'rin kallon da Minaty ke aika Mata da tayi ne yasa ta juyo da sauri . Murya a harzuke tace "kawata wlhy a ankare nake dan haka ki kame sosai" murmushi Minaty tayi sannan tace "sorry naji kawa " ta fad'i Haka tana launan lip's d'inta na kasa. "Na rantse da Allah zaki cinye k'anki dan bazan ce ni ba" doguwar riga ta saka sannan tace "muje sai na Miki rakiya gobe ma had'u inshallah" mikewa Minaty tayi ta d'auki Jakarta sannan suka fito a bakin get suka tsana Minaty ne ta kalleta sannan tace "wlhy har wata katumar rama kikayi kawata kai amma wlhy yasha damu sosai karki samu damuwa zamuyi over d'in sosai inshallah bazai ci bulus ba kad'ai ki kame sosai" gyaɗa Mata kai yusrah tayi sannan tace "kawata baki da matsala Zan kame sosai.." Haka sukayi ta tattaunawa sannan Minaty ta fita har Saida taji tashin motarta tukun ta koma cikin Gida tana tunanin maganar Minaty cikin zuciyarta take fad'in "Anya kuwa zan iya da sabuwar wayar Nan ta zamani kasancewar banma ta'ba riƙe i'rinsu ba to kod'ai na gwada ne tunda sai an gwada akansan na kwarai?. "Kodan i'rin zuzutashi da kawata take yi nasan kan akwai Amana da babu Amana bazata Dame ni na shugo a faso dani ba zanyi tunani akai tukun" part d'in Mimi ta nufa hayaniya ta fara ji tun daga kofar falon har ta shugo basuyi shuru ba d'an tsaki taja sannan tace "wlhy shiyasa bana son Zuwa Wannan part d'in sai kace wani kasuwa" "oyoyo My dota shuru zaje parte d'inku Naga kina barci lafiyar ki kalau halan?" Cewar mimi murmushin yake Yusrah tayi domin wani haushin miminta take ji jawota Mimi tayi jikinta sannan tace "kiyi min magana mana ya naji jikinki da zafi gashi duk kin zube na lokaci d'aya?" "Wlhy Mimi Sam bana jin dad'i yau d'innan gabad'aya komai ciwo yake min" Jan hannunta Mimi tayi da sauri ta fara nufar part d'inta muje in bincike ki daughter na bana so naji kince baki da lafiya" yusuf da shugowar sa Kenan yaji abinda Mimi tace cikin rawar baki yace "mimi kariya take yi lafiyarta kalau" yana magana yana hararan Yusrah. Sunkuyar da kai yusrah tayi kasa ji kawai tayi granny na fad'in "Mimi sake ta tukun a hankali Mimi ta saki Yusrah wani mugum kallo Granny ta zubawa Yusuf sannan tace "Ke Yusura zo Nan" "Wayyo na shiga uku wannna tsohuwar da bin kwakwaf take shiyasa bana son shiga gefen KU wlhy" cikin zuciyarta tayi maganar a hankali ta fara takawa tana d'an dingisawa hankalin yusuf i'dan yayi dubu to ya tashi ganin i'rin mugum kallon da granny take Auna Masa da sauri ya taro yusrah ganin jiri ya d'ibeta zata fad'i. Rumtsa i'don granny tayi sannan ta Kara bud'esu fesss Kan yusrah "Kai yusufa sake ta ta zo" burkicewa yayi sosai cikin inda inda yace "haba kaka Baki ga jiri zai kada ita bane..." "Ubanka ne zai kadata ba jiri ba sake ta nace riƙe ta yayi sosai yaki sakin ta, Mimi ta buga Masa tsawa tare da fad'in "bazaka sake ta bane?" Shikuwa yaki sakin ta domin ya lura Kaka nasaon tuna Masa asiri ne wani dogon tsaki granny taja sannan ta kalli Yusrah tace "Wayar ta fara d'aukan caji hummm yayi k'yau" ware i'do sosai Yusrah tayi cikin Zuciyarta tace "shik'enan na shiga uku ta gano Kenna ta inna ma ta gane na fara d'aukar caji na shiga uku..... *Tofa Granny tace "Yusrah ta d'auki caji wai abin tambaya Anan mecece sabuwar wayan? Mecece d'aukar caji Allah karku biyo ni kuje KU sami JB˜… zata fad'a muku* *FARHAT*

BAN FARGA BA..Where stories live. Discover now