#1
KWANTAN ƁAUNAby Haleematou Khabir
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
Completed
#2
ROYAL CONSORTby Oum tasneem
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,t...
Completed
#3
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...
#6
ROYAL HEIRS✔️by Zahra🦋
{#1 in Royal chaos🥇} Royal heirs is a book centered on royalty and it's ethics.
It touches a lot of royal kingdoms but it's an entire work of fiction.
Completed
#7
ROYAL CONSORT 2by Oum tasneem
Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na daya
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin...
Completed
#9
BAƘAR MASARAUTA by Umar Dayyan Abubakar
*BAK'AR MASARAUTA*
*Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da...
#10
SARAUNIYA BILƘISby BILKISU ALIYU KANKIA
#35 Soyayyah 14 June 2020.
"Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta t...
#11
YAYANA MIJINAby hajaramami20
labarin soyayyar Sarah da ashrim usman da Kuma yadda hafsa ta Bata komai
#12
GIDAN SARAUTA 👑by Aysher_hm
Labarine Wanda ya kunshi tsantsan makirci, munafunci da mugunta. Labarine Wanda ke da abun tausayi. ku biyoni kuji me ze faru a wannan littafin.
#13
BAHAMAGEby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci
amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi
sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa
tun yana dan yaro yake...
#14
TARKUS SALAT COMPLETEby mumamnas2486
Wannan labari ne akan wani baƙauyen uba da ɗansa ƙarami, sam uban Sallah bata dame shi ba, shi yasa ɗansa na cikinsa yake kiransa da GUDLOP(Gudluck . Sosai ake kai ruwa...
#15
Her Dream To Be Lovedby muslimaht
A life story of two people with different ambitions and history to be reviled......
Kabeer Adam Maikudi, a 28 young doctor living with his parents and 5 siblings...
#16
KUNDIN AJALIby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau .
amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kof...
#17
A DALILIN ZOBEby Halima Tanimu
Wannan labarin ya farune shekara dari biyar da hamsun da suka shude. Anyi wani azzalumin sarki mai suna sarki Barbus wanda ya mulki duniya ta dalilin zobe sihiri. Sai da...
#18
A DALILIN ZOBE 2019by Halima Tanimu
Wannan labarin daya faru shekara dari biyar da hamsun da suka shude. Anyi wani azzalumin sarki mai suna sarki Barbus wanda ya mulki duniya ta dalilin zoben sihiri. Sai d...
Completed
#19
MAGAJIN SARAUTAby Fatma namz
Wannan labari ya kunshi
Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka.
YAREEMA
Sai na dau fansar...
#20
SANADIN KIby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki...