Assalamu Alaikum sis ykk, ya k'arfin jiki Kuma? Ance kin samu k'aruwa, baby boy, ubangiji Allah ya raya shi bisa Sunna Allah ya albarkaci rayuwar shi, Allah yasa musulumci yayi alfahari da shi Allah yayiwa rayuwar shi albarka, Barka ubangiji Allah ya Baki lafiyar shayar da shi da halak cikin aminci da yarda Allah