Soyayya Stories

194 Stories

UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA by AmeeraAdam60
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...
A mafarki by Salamatu3434
A mafarkiby Salma Ibrahim
Soyayya zallah da Kuma kiyayya
BAHAGUWAR SOYAYYA by Naseeb01
BAHAGUWAR SOYAYYAby Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
ƳAR DAMFARA by Ouummey
ƳAR DAMFARAby Ouummey
wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!. Just stay tuned and don't miss😍
NADIYA! by jeeedorhh
NADIYA!by Jeedderh Lawals
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai...
SABREENA SABEER by YoungNovelist4
SABREENA SABEERby KHADEEJAHT HYDAR
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1) by Azizat_Hamza
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)by Azizat Hamza
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
MR and MRS MAIDOKI by Azizat_Hamza
MR and MRS MAIDOKIby Azizat Hamza
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayyaby Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Completed
MAFARKINA NE (2) by AliyuSIbrahim0
MAFARKINA NE (2)by It'z Aliyu S-Ibrahim
Genre : Romance Story/Novel/HeartTouching. Labari Ne Daya Kunshi Mafarkin Zama Wani Abu a Rayuwa, Tasirin Kyautatawa, Soyayya, Hadin Kai Da Kalubalen Rayuwa Da Sauran S...
Completed
MAFARKINA NE (1) by AliyuSIbrahim0
MAFARKINA NE (1)by It'z Aliyu S-Ibrahim
*Wannan Littafi Shine Wallafa Ta Farko Ga Marubucin, Na Fara Rubutu Wannan Littafin a Ranar 29-Ga Watan December a Shekarar 2022'* Ina Fatan Allah Ya Albarkaci Wannan Li...
Completed
Mariam by asmaulilly
Mariamby Asmau Abba Hudu
Rayuwar Mariam ta fara ne a kauyan su cikin tsananin talaucin da yayi sanadin barin ta gida zuwa binni aikatau, kafin daga baya komai ya canja dalilin AIKATAU.
MATA KO BAIWA by Hafssatu
MATA KO BAIWAby Hafsat musa
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yari...
Abunda ke' Zuci  by afreey101
Abunda ke' Zuci by mss hijabie
A love story about a poor girl and a rich guy.
KOWA YA GA ZABUWA... by Gureenjo6763
KOWA YA GA ZABUWA...by Fateemah muhammad gureen
Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana...
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
TAFIYAR MU (Completed)by suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
ABDOUL-NASSER (ALFAH) by Humaira3461
ABDOUL-NASSER (ALFAH)by Aisha Abubakar
Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ci...
RIBAR UWA by Azizat_Hamza
RIBAR UWAby Azizat Hamza
Labarin Innayi da 'ya'yanta.