2

8.2K 415 20
                                    

_*RABO AJALI...!*_

*HAUWA A USMAN*
       _JIDDARH_

'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''

2⃣

_Masoya masu goyan bayanmu a da yaushe, masu san shek'e masge kwarkwatar idanunsu, da san kwakwale damuwarsu, da sanya bak'in cikin su facewa, su kwamaso sink'i-sink'in dariya, annashuwa da sassanyan murmushi kan fuskarsu, su antayawa ruhinsu salama, su sanbad'awa zuciyarsu yalwa,  masu san farin ciki wajen karatun littattafan Hausa? to ku matsu kusa, dan nesa tazo kusa, ga shahararriya, hazik'a, fasihiyar, mai san kasancewar ku cikin annuri, wacce ta saba kawo muku nagartattun litttattafanta masu dad'i, wacce ta kware wajen rubuta dad'ad'an labaru tun daga kan wanda ya k'unshi nadama, kuku,tausayi, cin amana, da nagartacciyar soyayya mai yalwa mai sanya tsoho ko tsuhuwa su tuna da jiya samartakarsu da 'yan matancinsu ya motsa,_
_ta sake dawo muku da wani sabon salon littafinta mai k'unshe da abubuwan mamaki, al'ajabi, kala-kala, wa'azantar da ban tausayi gami da sanya zuciya tsinkewa, wanda zai nishad'antar daku, ya d'ebe muku kewa ya sanya masu hawan jini, sauka, masu ciwon zuciya darawa,_ _*LOKACI NE* shine sunan littafin, wanda *ZUWAIRAT UMMU MARYAM* tayi bajakulin fasaharta da basirarta wajen antayo muku dashi, *LOKACI NE*_
_zaku biya naira d'ari uku (300) kacal domin samun labarin da karantashi akan 300 kacal domin samun k'arin bayani sai ku tuntub'i wannan number +2348106102727_

*LOKACI NE*
*ZUWAIRAT UMMU MARYAM*


A shagwab'e Najwah ta kalli Neehal dake tsaye gaban mirror yana taje kwantacciyar sumar kanshi,
tace " my love yunwa nake ji،
kum d'in hannunshi ya aje ya k'araso gabanta ya zauna saman bed,
had'i da kwantowa jikinta yana k'ok'arin janye blanket d'in data rufe jikinta dashi,
da sauri ta rik'e hannunshi tace " amma fa kasan naked nake ko?

"Oh! wanka zanyi miki muje muyi launch,
" no ka barni zanyi dakai na,
" ni zanyi miki my heart،
" kaje ka k'arasa shiryawa kafin ka gama ni kuma na fito daga wankan,
tayi maganar tana langwab'ar da kanta gefe,
gira d'aya ya d'age had'i da cewa " hakan yayi miki....!?

"Yes dear tayi maganar tana shafa kanshi,
" ok muje to na raka ki bathroom d'in,
yayi maganar yana mik'ewa cikin salo ya d'auke ta cak,
ta sak'ala hannunta a wuyanshi tana kallan cikin kwayar idanshi cike da tsantsar so,
bayan shi yan maida ita ya goya ya had'a mata ruwan wankan,
kana ya saka ta ciki، yana k'ok'arin soma yi mata wankan tace " please dear....!,
k'ayataccen murmushi yayi cike da aji yace " ok as you say,
kana ya fita batare daya rufe k'ofar bathroom d'in ba,
ta dad'e cikin bathroom d'in tana wankan yadda kasan zata canja fatar jikinta,
kana ta fito, lokacin data fito har ya gama shiryawa,
ya sanya 3 quarter na max da riga long sleeve set da wandon black colar,
" wow..! my heartbeat, I  really love my classic husband,
Najwah tace tana k'arasawa gare shi,
saman cinyarshi ya zaunar da ita tare da mik'a hannu ya d'auki towel ya fara goge mata jiki,
idanshi kanta yace " really...!?

"Yes of course dear, na zata ka riga da kasan haka,
not surely just facially, yayi maganar cikin tsokana,  murmushi tayi gami da tallofo fuskarshi ta zuba mishi idanta da suka soma ciccikowa da hawaye,
tace " kana tantama akan son dana ke yi maka ne NEEHAL....!?

"Kai ke kuwa...! wasa fa nake yi miki, meye na kukan kuma....!?

" Please share hawayen karki kiyi min asarar su kinji ko....!?

" Hummm Neehal kenan, na d'auka kana tantama ne na tabbatar maka,
" ni na isa nayi tantama ga son da My Najwah ke yiwa mijinta,
cikin sanyin murya tace " wallahi Allah Neehal har abada bazaka tab'a samun macen da zatayi maka koda kwatankwacin son da nake yi maka ba,
zan iya bada rayuwata akan ka, in kuma mutu cike da alfahari,
tayi maganar hawaye na gangaro mata,
batare da yayi mata magana ba ya sanya harshenshi yana lashe mata hawayen dake kan fuskarta,
had'i da shafa kanta yana bubbuga bayanta,
lafewa tayi a jikinshi tana sauke ajiyar zuciya،
cike da tsokana yasa hannunshi kan boobs d'inta, had'i dakai bakinshi kan d'ayan,
da sauri ta d'ago kanta gami da buge hannunshi tana dariya,
tace " ka ganka ko...!?

RABO AJALI...!Where stories live. Discover now