22

6.9K 375 115
                                    

_*RABO AJALI...!*_

*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_

'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''

LITTATTAFAI NA MASU ZUWA
_*RABO AJALI...!*_
_*SAKI RESHE...!*_
_*WATA SHARI'AR...!*_
_*DUK NISAN DARE...!*_
_*NISAN KWANA...!*_
_*NADIYA...! 300*_
_*ABU A HUDU...!*_
*_DA KAMAR WUYA...!_*
_*SAKI NA DAFE...!*_

2⃣2⃣

Cikin tashin hankali da rud'ewa had'i da tsoro da firgici Umairah ta kalli Naufal tace " ban gane ciki ne da ita ba, me kake nufi....!?

Cikin rashin fahimta Naufal yace " kamar yaya fa ban gane inda kika dosa ba....!?

A kid'ime Umairah tace " ban gane baka gane ba, ina nufin waye yayi mata ciki...!?

Tayi maganar out of sense dan gaba d'aya ta gama fita daga hayyacinta,
tsayyawa Naufal ya gyara tare da kallan Neelah, ya kalli Nauman kana ya mayar da kallanshi ga Umairah,
yace " tayaya za'ayi nasan wanda yayi mata ciki bayan tare na ganku,
ke fa kika kawo ta gidan ba ni ba, ko kin manta ne...!?

Kai Umairah ta dafe tana fitar da numfashi tace " OMG!,
am very sorry dear wallahi rud'ewa nayi ne, but how...!?

" She's just 11 to 12yrs fa impossible, Umairah ta fad'a tana kallan Nauman still tana dafe da kanta,
d'an kallan Neelah Nauman yayi kana yace " babu impossible a al'amarin Ubangiji,
kada fa ki manta shine mai kumfa ya kum, daya ce kasance zai kasance,
dan haka ki nutsu ki dawo cikin hankali da hayyacinki, kada ki shiga hurumin Ubangiji,
abinda ya kamata mu fara tambaya cikin waye...!?

"Wa yayi mata cikin...!?

Jiki a sanyaye Naufal yace " gaskiya nayi matuk'ar mamaki ace yarinya k'arama kamar wannan da ciki,
wannan rashin imanin ai yayi yawa, ya za'ayi mutum ya haik'ewa yarinya 'yar 10yrs...!?

"Wallahi nima abinda yake bani mamaki kenan yana d'aure min kai, me mutum zaiji a jikin wannan fisabilillahi in banda rashin imani kawai...!?

Cewar Nauman idonshi kan Neelah, " to amma dama is possible mace tayi ciki age of 11yrs....!?

Umairah ta fad'a tana yarfa hannu,
" sosai ma anyi haka yafi a irga, dan akwai youngest mothers in the world,
a garin Peruvian akwai yarinyar me suna Lina Marcela Medina ta haihu a ranar 14 may a shekarar 1939,
ta haifi d'a namiji mai suna Gerardo,
tana da shekaru biyar da watanni bakwai, da kwanaki 21, (5yrs 7months 21days,)
an haifi Lina a shekarar 1933/23 September,
sannan akwai Liza Yelizaveta Pantueva ta haihu tana da shekara shida  a 19 August 1934, a k'asar Soviet wanda yanzu take matsayin Ukraine,
akwai Anna Mummenthaler ta haihu tana da 8yrs 9 months a 5 December 1759, a k'asar old Swiss wacce yanzu itace Switzerland,
anan k'asar mu  ta Nigeria ma an tab'a yin haka a shekarar 1884 da 1893 yara 'yan 8yrs sun haihu, a garin Niger mai suna Mum-zi, da Zi,
Estelle P 1908, ta haihu tana da 9yrs, a United kingdom,
akwai Maria Eulalia Allende itama ta haihu tana da 9yrs, a Argentina,
Sally Deweese ta haihu tana da 10yrs a United state, wallahi idan nace zan kawo miki su sai mu kwana anan bamu gama ba,
dan akwai su da yawa sosai, daga 5yrs up to suna iya haihuwa sai dai idan Allah bai so ba,
amma kiyi browsing zaki gansu da yawa, cikin sanyin jiki Umairah tace " amma da mamaki ace 'yar 5yrs ta haihu,
" wannan ba abun mamaki bane, tunda mu musulmai ne,
mun san Allah mai kowa mai komai yana iya yin abinda yafi haka,
Allah ne yaga damar azurta ta da haihuwa tunda k'arancin shekarunta,
kallan Neelah Umaira tayi tare da k'ak'aro murmushin k'arfin hali tace " kin tab'a sanin namiji....!?

" A'a wannan wacce irin tambaya ce Umairah...!?

"Idan bata san namiji ba a ruwa tasha cikin....!?

RABO AJALI...!Where stories live. Discover now