SANADIN SHI 141-150

69 5 9
                                    

*🌺DA'IMAN ABADAN*🌺
        _SANADIN SHI_
*~HOT LOVE AND FATE STORY~*

*BOOK TWO*

_STORY AND WRITING BY_
_©JAMEEY YAR'MUTAN KANKIA❣️_

_MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION_

_Ban yarda yan YouTube su daukar man labari su mai dashi audio ba tare da izini na ba!yin haka babban laifi ne idan kana bukata yi man magana kai tsaye! 08160508316_

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

*WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA NE GA REKU FAREE💙,MR'S ADAM,HALY A AHMAD, SA'IMA, AISHATU,HAD SIYAMA, PHARTEEMARH (OUM NAJEEB), PHARTEEMARH,MAMAN KHALID, SHERIFF,UMMI TANDAMA, MR'S SAM,FAEEZAH,RAMLATUMAR40,MMN BILAL,HAFSAT ABDULLAHI,OUMM SABIR,UMMU AYSYHA,AMINURUKKAYA5,M USEE,JAMILAMADAWAKI,JAMILAABDULLAHI ADAMA*

*141-150*

Rayuwa ta juyaman komai yayi man tsaye zuciyata ta bushe hawaye sun bar gudana a saman  fuskata ba abunda nike ganewa nidai kawai gani nan dai.. zuciyata wani irin radadi take man ga wani irin kulluto ya tokareman koshin zuciya,sai inason na  hadeye shi amman yaki haduyuwa saboda da girmashi.

Yanzun hadta tsoran Ahmad na daina dan kusan kullun sai nayi mashi zagin asara kuma bai fasa buguna yayi abunda ya gadama dani haka muke rayuwar dashi yanzun dan ko zafin dukan da yake man banji yanzun kafin ya samaini sai mun sha dambe da bugege haka muke yi yanzun da shi.

Ruwan sanyi kuma na saba dashi dan yanzun ko karkarwar sanyi banayi sai dai numfashi ya chanza idan ina numfashi kamar kurnani haka ake fita nasan ba komai bane face lamoniya ce tayi man babban kamu.

Yau kimanin wata ukku kenan Ahmad abu gudu dani kamar wata matarshi dan duk wata bukatarshi a kaina yake zuwa ya sauketa,dan tarewa yayi a gidan da yasa a kawo ni yana cin karenshi babu babbaka.

Zaune nike na buga tagumi ina tunanin rayuwa ba wanda nike tunawa sama da Mama baiwar Allah Mama nasan tana can a cikin halin damuwa dan nasan yanda take da saka abu a rainta,duka yan gidan suna a raina amman ba kamar Mama dan kuwa Yaya Haidar idan na tunoshi na  tuno irin soyayyar da yake man sai naji tausayin kanmu ya kamamu dan haka tamu kaddarar take.

Ahmad ya zama *ZANEN QADDARATA* duk duniya banda makiyi kamar Ahmad ban sonshi ban kaunarshi  rai na ya sha bani na kashe shi amman bansan taya zan kashe shi ba dan ban san ya ake kisan ba balle har nayi.

Shigowa yayi ya samu gefe ya zauna yana kallona shafa gefen fuskata yayi yana dariya sai da yayi mai isarshi ya turnuke fuska yana cewa.

"Yau zan maidaki gida."

Dago kaina nayi da sauri ina kallon shi shima kallona yake yana cigaba da cewa.

"Kwarai yau zan maidaki gida,sai dai ban hanaki gaya masu wa ya daukeki ba,  kin san waye ni kin san abunda zan iya da wanda ba zan iya ba,daman yanzun ke kin gama aiki a wajena dan na gama kwashe gwarar baki da  malasar da zan cigaba da ajiyeki anan, amman thank God bayan ke  naga wata farar budurwa kyawkyawa a gidanku yar'shella matashiya nasan zatayi gardi da dadi yama sunanta.?"

Dan shuru yayi sai can kuma ya fashe da dariya yana cewa.." Yauwa na tuna sunanta Meenat to da ita zan cigaba daga inda na tsaya mudin kika ambaci suna na a wajen iyayenki ni kuma nayi maki alkwarin kanwarki zata maye gurbin da kika bari idan itama na gama kwasar gararta na dauko  d'ayar haka dai zan tayi dan naga akwai zafafan Babes a gidan naku."

Murmushi nayi ina cewa.

"Kai jahili ne kuma jakki daiba dakiki marar ilimi kaga kenan ba amfanin a gaya maka Kalmar kaji tsoran Allah, dan haka abunda nike son ka sani d'aya watarana ko ance kayi wannan dariyar wallahi ba zakayi ta ba Ahmad akwai ranar kin dillancin ba dai ka gama naka ba to ka jira sakayyar Allah ,ka sani Allah sai ya sakaman abunda kayi man har abada ba zan taba yafe maka ba."

Du hast das Ende der veröffentlichten Teile erreicht.

⏰ Letzte Aktualisierung: Aug 29, 2023 ⏰

Füge diese Geschichte zu deiner Bibliothek hinzu, um über neue Kapitel informiert zu werden!

DA'IMAN ABADAN (Sanadin shi)Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt