💖💫RUDANI💖💫 6

302 58 15
                                    






Sai a kunnen wa? Sai a kunne Xeenerh tana girgiza kai kawai ta wuce, she never thought Aameer could stoop so low "Shhhh is ok, I will go to Yaa Mahfouz and inform him about our marriage is that okay?" Kai ta gyad'a mishi alamun Eh, jan hanunta yayi zuwa dakin ta yayita rarrashin ta yana fada mata dad'ad'en kalamai saida tayi bacci kafin ya fito zuwa dakinshi, yanajin wani irin yanayi da ya dade bai tsinci kanshi ciki ba, Fridge ya bude ya ciro kwalban whiskey, yasha yafi rabi kafin ya fasa kwalban haka kwalban ya fashe sauran ya zube da kyar ya iya jan kanshi zuwa kan gado yanda wani wahalallen bacci ya daukeshi. Xeenerh kuwa ba ita akawa abu ba amma kuka takeyi saboda tasan abun bazai yi kyau ba, ba abun ya hada Ashphert da Ilhaam ya aura ba Ilhaam uwar kishi bazata amince ba, itama Ashphert in aka mata haka ba'a kyauta mata ba. Washegari da safe ya tashi ya shirya tsaf yayi gidan Yaa Mahfouz kaman yanda yayiwa Ashphert alqawari saidai da kyar ya iya furta yanasan auran Ashphert kuma duk sun amince da hakan, why not? Yana san Ashphert amma Ilhaam fa? Yayi mata adalci kenan? Abunda yake tambayan kansa kenan. Da yamma Yaa Mahfouz ya tarasu kaman yanda Baa Allah ya jikan rai yayi, Ilhaam ta zaci surprise in da Aameer yake ce zai mata kenan, har blushing ta fara yi nan Yaa Farouq yace "Kaman yanda Aameer yace ya amince zai auri Ashphert shiyasa mukeso mu tabbatar daga gareta" Ilhaam ne taji heartbeat nata is not stable kuma, ta'aji wani rasss, tanasan tabbatar da abunda taji "E.e..eh na amince zan auri Ashphert" Aameer ya maimaita but this time in a stammering voice, but he makes the Ashphert's name clear, hawayene ya fara gangarowa Ilhaam from nowhere "Ashphert kin amince zaki auri Aameer?" Yaa Abu ya kara tambayan ta dan su tabbatar saboda sunsan halin Aameer "Eh na amince" ta fada kanta a kasa "Toh Allah yasa muyi a sa'a", "Duk ma saura wata dayane bikin fa" cewar Yaa Humainah tana k'ara lissafawa "Allah ya nuna mana toh, nikam inaga nazo kenan toh sai bayan biki in koma" Yaa Atee ta fada a takaice dan murnan aure suke na sosai. Ilhaam
Jin heartbeat nata na qaruwa ne ta tashi da sauri Aameer yayi saurin kauda kai, he cheats her for the second time "Ilhaam" Yaa Ateekah ta fada hakan yasa Ilhaam kallonta "Kuka kike?" Saurin girgiza kai tayi tasa hanu fuskanta sai ga hawaye ah hanun nata "Erm.. idona yanaso yayi ciwo kaman abu ya shiga" ta fara murmushin dole ta maida abun kaman something that is not that serious kafin ta wuce aka cigaba da bayanai.


   '''Maiduguri'''

Enlargement photos da frames na photon Aameer ba wanda babu wannan dakin, tana kwance kan gado taji an shigo hakan yasa ta juya dan ganin waye "Billy ba sallama?" Ta fada tana kallon wanda ta shigo, dan karamin tsaki taja sannan ta nemi waje ta zauna "Yanzu kin rantse baki cire wa'innan shirmen cikin dakin ki ba ko?" Tashi Halimah tayi ta zauna sannan ta kalli one of the big photos dake wajen sannan ta maida kanta kan Bilqis " Wai wannan ne shirme?" Ta tambaye ta da mamaki "Toh in ba shirme ba sai ki fada mun miye, firstly bey ma san kina yi ba, ke bey ma san da zaman ki a duniya ba, na biyu hala har ki gama rayuwan ki baza ki gansa ba" Bilqis ta fada mata gaskia, amma dake basan jin gaskian takeyi ba koh a jikinta "In nazo ganin sa, ki hanani" ta fada rai bace "Shi ba celebrity ba, amma kinbi kin d'aga hankali kansa, sai gadaran zuwa wajen interviews yayi ta girman kai" Bilqis ta fada duk dan ta konawa Leemerh rai "That doesn't matter, he is my STAR and will forever be, kuma ae he's a celebrity tunda har kika sansa" dan shiru Bilqis tayi tana jira ta gama "And yes, komai kika fada bazan daina admiring Aameer Albaaz ba, can't wait for this week magazine" ta fada harda dan rawan ta "In kinaso ki hadu da Aameer sai kema kin zama very famous sai ku fara zuwa interview tare dashi, amma banda haka kam ae bazai zo gida yace Leemerh yakeson gani ba" ta fada tana hararan Haleemah dan ta lura rashin hankali na damunta "Zaizo har gida ya sameni" ta fada tana murguda baki bayan tasan gaskia aka fada mata, sake d'aga ido tayi ta kalli hotan nasa sannnan tayi murmushi, ah hankali ta furta "Barrister Aameer" sannan ta lumshe ido ta koma ta kwanta, girgiza kai kawae Bilqis tayi sannan ta tashi ta fita ba tare da tayi abunda ya kawota ba.

Abuja..

      '''Ilhaam's room...'''

"Aameer just tell me what I heard was not true" Ta fada tana tsananta kukanta "Ilhaam what you heard was true, I never loved you Ilhaam, Ashphert was the one I love so just face the reality of life" Tsayawa tayi tana kallon shi disbelieving what he said and shattered "So was that the reason you refuse to inform Yaa Abu about it? Were you just playing with my heart? Am mad and stupid to accept your love while forgetting the fact that you will never change and all men are the same, y'all are just waiting for an opportunity to break an innocent heart, this was the thing that happened to me yr ago that left me so shattered and broken, and today when I think my past has stopped haunting me what's my result?" Ta fada tana kuka cikin siririn muryanta daya fara dishewa saboda kuka, har cikin ranshi yake jin kukanta amma yana nuna ya damu shikenan bazai iya daurewa ba "Ilhaam say whatever u wanna say" ya fada kaman mey shirin kuka shima "Aameer just tell me that all this is a dream, Aameer I love you" sai kuma ta durgusa tana girgiza kai "You never love me Ilhaam, do you want to know the reason you accepted my love? That was because you don't know what you love, What u want is the care and the one you love is Anwaar and you will never change that fact" saurin girgiza kai tayi jin abunda yace "I took him out of my life long agooo Aameer. I and Anwaar are not made for each other from the start. I want love yes, I live for love but wait.. I seek the wrong thing from undeniably wrong people. I hate you both and I despise you for saying such Aameer, I despise you so much and please, out of my room" ta fada tare da kama hanunshi ta jashi zuwa kofan, tana rufewa ta mannu da jikin kofan tana kuka harta sauka kasa, knocking ya fara amma taqi budewa kawae ya fara kuka shima, why? Abunda yake maimaitawa kenan kafin yayi daki ya cigaba da kuka cike da tashin hankali kaman karamin yaro sannan ya dauko vodka, rasa dalilin dayasa bai fadawa Ilhaam gaskia ba yakeyi, by now kam ya gama yarda karma is working on him, shaye-shayen da Anwaar ya hanasa saboda health nasa yakan dade bai yi ba yanzu kam ya koma kullum, bude kofan da yaji anyi ne ya dago bugaggan idanuwan shi ya saukesu kanta, karasawa tayi ta tsuguna agabanshi "Aameer what you have done was wrong, you should have told her the whole truth instead" Xeenerh ta fada hawaye na bin cheeks nata "Xeenerh I can't" ya fada cikin bugaggiyar murya, sai anan Xeenert ta lura da kwalaben dakin tsan-tsan tashin hankali koh kula batayi ba "Aameer are you drunk?" Tayi tambayan cikin mamaki "Yes I am, I missed the old me, Xeenerh karma is working on me, I don't know why but I love Ilhaam so much to the extent that is can lay down my life for her, this is call karma Xeenerh" Ya fada yana girgiza kai, kuka Xeenerh tasa ta rungume Aameer kaman za'a kwace mata shi dan tasan tabbass abunda sukayi ma Ilhaam ne ya fara binsa, banda haka yaushe Aameer ya fara yiwa Ilhaam soyyayyan sa sadaukar da rayuwa, tashi tayi kaman an kirata da saurin tabar dakin nashi.






So what was the actual story behind the Albaaz Family? Follow for more.


#RDN!

💖💫RUDANI💖💫Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz