💖💫RUDANI💖💫 16

222 41 12
                                    





Here's a page in honour of you sweatheart divas, Jamilah (Jay) and Rookieymaamah, ILY'all💖

•*•Continuation•*•

Bayan ta gama koke-koken nata ta tashi taje tayi wanka sannan tabi gado ta kwanta, ta fara tunani meyasa dan Aameer zaiyi aure takejin haushi? Tasa ah ranta kawae dai ganin Anwaar ya dawo ne takeso ta bata mishi rai. Cikin Ikon Allah biki yazo abunsa, haka su Humainah suka dage wajen yiwa Xeenerh da Ashphert gyaran jiki, sosai suke kara kyau akan kyau lol, Ilhaam dai kullum wayanta shine abokinta, da tazo wajen in Anwaar yana nan yake tashi abunsa, Aameer da Ashphert kuwa soyayyah kaman zasu cinye juna, bude kofar dakin Ilhaam yayi koh knocking babu "Aameer sau nawa zance kanayi mun sallama? Kawae sai ka dunga mun banging daki haka?" Yace "Calm down Ma'am bawae dadewa zanyi ba"
"Toh ae koh bazaka dade ba kamata yayi kanayin abunda ya dace"
"I'm sorry this will never happen again"
"Okay" ta amsa tana jiran jin mey zaice "Yawwa akan maganan guest in nan ne Ilhaam kinyi list inne?" Kallonshi tayi saidai batace komai ba "Ilhaam I'm talking" tace "Toh mey zan ce maka? I'm I the one supposed to?"
"Toh in bake ba waye Ilhaam? amarenne kikeso suyi?" Tace "Naji toh"
"Ki dauko pen sai na tayaki wanda kika manta na tuna miki" hakan kuwa akayi ta rubuta sunan relatives tass sai sunayen friends nasu da Aameer yake fada tana rubutawa, ta rubuta sunan kowa banda na Teemerh, saboda haka baza'a bata invitation card ba, murna fal ranta Teemerh baza tazo biki ba, karba yayi ya duba ganin koh akwae wanda ta manta, duba yayi duka saida bey kula da ba sunan Teemerh ciki ba "Move it to the desktop" ya fada sannan ya mayar mata "Aameer this is too much, I could have type it tunda farko ae" ta fada tana pouting baki "Please" ya langwab'e fuska, karba tayi batace komai ba hakan yasa ya fita yasan zatayi, yana fita bey jima ba Ashphert ta shigo, kan gado inda Ilhaam taje ta samu ta kwanta abunta, ganin list in guest tayi saurin dauka tana dubawa "Alhamdulillah" ta furta ganin ba sunan Teemerh "Ae da kinsa sunanta da zuwa zatayi ta mana rawan kai" kalllonta kawae Ilhaam tayi batace komai ba "The saddest thing yanda Anwaar ke biye mata" Ashphert ta fada da takaici "Ash let them be mana" Ilhaam ta fada tana dariya "Ilhaam kiga fa yanda take maqalewa Anwaar bayan she has Najeeb..oops" ta fada sannan kuma ta rufe baki tunawa da tayi wai Najeeb aure zaiyi nan fa ta fara dariya "Ash, are you alright?" Ilhaam ta tambaya ganin yanda Ashphert ta zage tana dariya "Ilhaam, Najeeb is getting married" ta fada still tana dariya "So?" Ilhaam tanasan karin bayani, sai ah lokacin Ashphert ta nutsu tayi mata narrating yanda sukayi da Najeeb ranan chan "I can't believe you said this to his face Ash" Ilhaam ta fada da mamaki "Toh ae ba karya nayi ba, I love Aameer so much" ta fada very excited, kallonta kawae Ilhaam tayi itama tayi murmushi "Wai Ummi tace za'aje Maiduguri koh?" Ilhaam ta tambaya "Haka dai tace, amma you know right I don't want it there in Borno" Ashphert ta fada tana bata rai "So what if su Yaya suka kai daurin auren chan?" Ilhaam ta sake tambaya "No way, saboda Ammaah kadai wae?" Ilhaam bata ce mata komai ba ta dauka Macbook nata ta "Akwae sunan Sarah kuwa?" Ashphert ta tambaya tana sake bin sunayen da kallo "Eh akwae" Ilhaam ta bata amsa sannan ta cigaba da abunda takeyi, kusan tare sukayi sannan suka sauka k'asa "Kuzo kuje wajen Ummi, kusan gobe ne tafiyan" Yaa Atee ta fada ganin sun sauko "Wani tafiya?" Ashphert ta amsa eager to know "Zuwan Maiduguri mana, koh so kikeyi kuyi aure kawae bakuje wanjen Ammaah ba?" Kallonta both Ilhaam da Ashphert sukayi ba tare da sunce komai ba "Ina magana kuna tsaye?" Ta fada ganin basuyi niyya ba "Hope dai banda ni koh?" Ilhaam ta tamabaya "As in banda ke saboda mey?" Ateeka ta tamabya da mamaki ganin yanda Ilhaam tayi "Naji kice na masu yin aure ne ae" ta fada kanta ah kasa, wani dirty look Ateeka ta bita dashi sannan tace "Ina Xee?"
"Sun fita da Aameen dazu fa" Ashphert ta amsa ah nitse "Wai ni mey ke damun su da yawo kwana biyu? Call her yanzu tazo ku tafi ni bansan bata lokaci" ba musu ta ciro waya ta kira Xeenerh yanda ta shaida mata gasu ah hanya, sanin halin Ateekah na masifa yasa sukayi sama dan shiryawa, bada dadewa ba sai ga Xeenerh da Aameen sun shigo, Yaa Atee na wajen da su Ilhaam suka barta "Sai ki wuce ku shirya zaku gidan Ummi, bayan haka gobe in Allah ya kaimu zaku Borno" dan kallonta Xeenerh tayi tana neman karin bayani "Yaa Atee mey zamuyi ah Maiduguri kuma?" Ta tambaya dan ta kasa haquri "Wajen Ammaah zaku" ta fada a takaice "Ku shirya na ajiye ku wajen Ummi" Aameen ya fada sannan yayi waje, da toh ta amsa sannan tayi sama, kusan a tare suka sauko duka sannan suka fice, Aameen na tsaye da Aameer jikin wata Grand Cherokee "An kuma" abunda Xeenerh ta fada kenan ganin Jeep in "An kuma mey?" Ashphert ta tambaya dan bata gane miye ba hakan yasa duk suka dago suna kallonta "Naga ya sayi sabon Jeep mana" ta fada tana musu nuni da motan hakan yasa Aameer murmushi "Girl wannan motan ta dade anan fa" ya fada ah nitse "Toh wai kai bazakayi wani mota ba sai Jeep?" Ta tambayesa "Babe, kinsan Aameer will never buy any car apart from Jeep so don't waste your time asking" Aameen ya bata amsa ah nitse "Lets get going" Ilhaam ta fada ganin duk suna tsaye "Muje toh" Aameen ya fada sannan ya karasa wajen Hyundai Ioniq nasa, nan fa duk suka bisa banda Aameer da shima ya shige nasa yayi tafiyansa dan kuwa he started working on Mami's case, washegari as Atee's saying, flight na 1pm suka bi zuwa Maiduguri

Borno, Maiduguri..

Palo ne mey cike da jama'a da gani hidima akeyi cikin gidan, tana zaune cikin mutane ana tadi irin na yau fa da kullum Bilqis tazo taja hanunta ba musu ta mike ta bita zuwa daki "Mey ya faru?" Haleemah ta tambaya ganin yanda Bilqis ta jawota "Girl kinsan that Barrister you are crushing on is getting married soon kuwa?" Bilqis ta tambaya sannan ta nemi waje ta zauna, dan shiru tayi tana kallon Bilqis "Toh miye damuwa na?" Ta fada in I don't care tone hakan yasa Bilqis saurin kallonta "Mata hudu Allah yace su aura ae" ta fada hankalinta kwance, sai yanzu Bilqis ta fahimci abunda Leemerh ke nufi "Lalle Leemerh bakida hankali, wai ke har wani sawa ga ranki zai aure ki kikeyi ne?" Ta tambaya da mamaki "Nifa yanzu damuwa na gansa kawae, he is really a STAR, tauraran sa na haskawa" ta fada harda dan ware hanu sannan ta lumshe ido "Bakida matsala kuwa, I pray ki gansa tunda abunda kikeso kenan" Bilqis tayi mata addu'a "So yanzu dai kinaso ki hanani yin rawa wajen bikin Yaa Najeeb koh?" Leemerh ta tambaye ta "Like?" Bilqis ta tambaya dan bata gane abunda take nufi ba "Eh mana, banda haka mey zaisa ki cemun my Star is getting married?" Dan murmushi Bilqis tayi ganin san da Leemerh ke yiwa wannan Barrister "Amma dai kinsan Yaa Najeeb basan Asmah yakeyi ba koh?"
"I don't care whether he loves her or not, all I know is to invite my friends, eat and dance" Leemerh ta bata amsa "Yoo toh bazaki inviting Barrister ba?" Billy tayi teasing Leemerh tana dariya

Zaune suke dukkanin su cikin wani palo mey girma da yaji Royal chairs sai wata 'yar dattijiwa daga sama, kowa da expression in dake fuskan sa a yayinda matan take maganin cikin Kanuri dan kuwa bata jin Hausa sosai, tana fahimta amma yakan yi wuya kaji tayi magana cikin Hausa "Yaaa kèrma de ai yo do?" ( Ke kuma miye kika zuba ido kina wani kallona?) ta fada ganin kallon da Ilhaam ke mata, Ilhaam bata ce mata komai ta sauke ido kasa "Anwaar nyi kammo isi min gullèma, biya ngaima amme nya sorin" (Kai kuma Anwaar baka taba zuwa da kanka, sai zasu zo agan ka kaman daga sama) ta fada ganin shima bey kula yin ta ba "Yanzu kam tunda munzo ae komai sai ya wuce, wannan blabbering in fa" ya fada yana wani kallonta, baki sake take kallonsa dan kuwa itama bakinta ba shiru yakeyi ba "Shiyasa bansan zuwa wajenki Ammaah, banda haka ae gashi dai anzo amma sai kin hada da masifa" Ashphert ta fada sannan ta mike "Ni ban zama anan" ta fada sanan ta buga kafa tayi sama "Lenèmiya wande waltim yisimi, fuskam yaame yedai a, aima ba kenza gèi ya, kamme nyairo kanuri manaja shiro afunon mananuwin" (In kin tafi karki dawo, da fuskanki kamar na uwarki, duk ta gama b'ataku, inba Hausa ba ba abunda kuka iya, ana yi muku Kanuri kuna maidawa mutumin magana da Hausa" ta fada tana binsu da harara most especially Ashphert da ta tashi tayi sama, Xeenerh ma ganin haka ta mike tayi sama abunta, Ilhaam dai da kallo ta bita, Eh ance mata Ummi is a Shuwa woman while Aunty is Fulani, amma Ummi na kokarin musu Kanuri, gashi kuma dukda haka bata huta ba "Gashi duk kinaso ki bata musu rai ae" Aameer ya fada da Hausa saboda neman magana, jin hakan yasa Aameen dariya "Kunyi wa iyayen ku" ta fada sannan ta mike itama, da ido Ilhaam ta bita. Ammaah kenan Qanwan Baa ce, "Guys I can't spend a day with this woman" Anwaar ya fada yana kallon su Aameen "Toh kasan yanzu muka koma Ummi fada zatayi ae" Aameer ya basa amsa "How will I be blame? Bani keyin aure bafa" ya fada a nitse, Ilhaam dai jin sun fara tadi irin nasu ta tashi itama, da ido duk suka bita, Anwaar nasan sanin koh akwae abunda ke damunta "Doctor auren nan shi ya dace da wannan attitudes naka, zan ga yanda zaka auri yarinyan mutane kayi treating nata haka nan" Aameer ya fada ganin yanayin Anwaar "Tell him more of it, I can't give out my sister to you" Aameen ya fada shima "Just calm down guy, I ain't marrying her" Anwaar ya fada jin abunda Aameen yace "Rectify all your mistakes and go back to her" Aameen ya sake fada, gane neman magana ke damun Aameen yanzu yasa Anwaar yin shiru "Guys kunga illan rashin zaman nan koh?" Aameer ya tambaye su, kallon sa both sukayi suna so ya kara bayani "I have nowhere to go as I know no one here" ya fada musu "Man for goodness sake mana, an turo ka Maiduguri saboda kayi yawo ne?" Aameen ya tambaye sa, wani kallo ya watsa wa Aameen jin abunda ya fada wai an turo sa, yaga daman zuwa dai "See you later" Anwaar ya fada sannan ya mike ya basu waje


#RDN🤍

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now