💖💫RUDANI💖💫 34

153 25 17
                                    



"Toh in ka shirya ni ban shirya ba" ta fadi abunda ke ranta "Ilhaam which kind shiri? Dama sai an shirya akeyin aure?" Ya tambaya da mamaki "Eh sai an shirya mana, dole saina shirya zama matan aure kafin nayi aure, ni bazanyi aure ana samun rules anyhow in nan ba" ta fada a hankali sannan a nitse "Ilhaam drama queen, shine dalilin ki?" Ya tambaya "Eh shine" ta fada ah takaice "Toh I assure you that zanyi kokarin kiyayewa, ba koh wani rules zan na sa miki ba, balle ma Ilhaam ba wani rules fa" gani tayi duk excuses in da zata kawo Anwaar zai kiyaye su yasa tace "Toh shikenan tunda ka yarda" murmushi ya cigaba dayi jin abunda tace "Toh kin yarda?" Kai ta daga alamun eh "Amma nima akwae nawa" ta fada tana twisting lips nata 'Damn, this girl's cute' ya fada ah ransa ganin abunda tayi "What's it? Fadamun naji" ya fada tare da bata duk nutsuwan sa, Munnirah data kasa kunne taji kaman tafiya da sauri tabi hanyan baya ta sauka ta wajen "You have to promise me that in anyi auren-" sai kuma tayi shiru ta sunkuyar dakai, ji tayi maganan ya mata nauyin fada, rike hanunta yayi ya zaunar da ita "Ilhaam don't be shy tell me" daga kai tayi ta kalleshi sai kuma ta sake sunkuyarwa "Ilhaam tell me mana" girgiza kai tayi saurin yi "I can't, ask Ash please" ta fada flatly "Okay then, if that is what you want I will surely ask her"...."Thank you Anwaar, ni zan tafi" tana fada ta tashi "Take care!" Da haka ta koma wajen su Xeenerh ta zayyana musu yanda sukayi "Lalle Ilhaam yau na tabbatar da cewa "love is blind" Xeenerh ta fada still tana kallon Ilhaam da mamakin abunda ta fada "Saboda meyasa?" Ilhaam ta tambaya harda ware hanu "Ke bakisan ana gyara amare ba kafin aure? Taya kike tunanin 1 week koh 2 zai isa ayi komai? Remember lokacin auren mu Ashphert bahar Sudan suka kira mey dilka ba?" Ta mika tambayan ta wa Ashphert da tayi shiru ta zubawa Ilhaam ido "Toh ni bakiga tun dazu shiru nayi ina jira ta gama ba, idan su Yaya sun yarda zai yi wuya Ummi ta yarda aure cikin 2wks kam ae ba hauka bane gashi wae gobe zata dawo" ta fada kaman mey damuwa "Miye ke kuma?" Ganin ta fara counting fingers kaman mey lissafin wani abu "We are going back to NYC, kinga dole mu fasa in biki ya tabba"...."Dolen ku kam" Ashphert ta bata amsa "Toh iyayena sannun ku, sai ku zauna ku hade mun baki kuyita fada mun maganganu" ta fada kaman mey shirin kuka "Ehen saboda munada aure ke bakidashi, mun fiki samun experience.." kafin ta rufe baki Ilhaam ta tashi da gudu tana rufe baki tayi toilet, Ashphert da tafi kusa da wajen ita ta bita da gudu, amai tayita qwararawa "Don't come pls" tace dasu ganin suna kokarin shiga, amma ina Ashphert harta rikota saida ta gama ta wanke baki da fuska ta fito, sannu itada Xeenerh suka mata, hand towel ta dauka ta goge fuskanta sannan ta mayar "Sannu Ilhaam kinci wani abunda bakiso ne?" Xeenerh ta tambaya da sauri "Aa I just feel like throwing up, turaren Anwaar ne ba dadi" ta fada tana sake toshe hanci kaman na wajen "Toh ki kwanta kidan huta" Harta kwanta saiga Munnirah ta kawo abinci bayan ta gama shafama Teemerh labarin da taji "Ilhaam sauko muci abinci ke kuma Munnirah miko mun bottle water a fridge" toh tace ta nufi fridge in, Ilhaam tana saukowa taji sabon amai saboda batasan kamshin abincin, binta toilet in suka sakeyi, Munnirah kuwa harda leqe har suka fito rikeda Ilhaam "Zauna muci Ilhaam ki daure zaki samu karfi" Xeenerh tayi maganan dan Ashphert kam ta kasa cewa komai, addu'a kawae takeyi "No ni banasan kamshinsa ta fitar sai kuma ta sakeyin toilet da gudu, Xeenerh ce ta bita "Ke munapuka me kuma kike jira?" Ashphert ta dakawa Munnirah tsawa ganin leqen da takeyi tuni ta daburce "Ba..bakomai fita zanyi" ta juya a sanyaye tana tunanin ya za'a ta fita yau, dan kuwa Teemerh tace mata taje gida ta sameta "Toh dauki abincin ki fitar" ta sake maimaita wa "Toh Ashphert" nan ta dawo tadau abincin ta fita dashi, fitowa sukayi ta zauna a gefen gado "Toh yanzu Ilhaam what do you want to have?" Ashphert ta tambaya "Tangerine juice can do" Xeenerh ce ta kalli Ashphert dan ah zahiri ba abunda Ashphert ta iya sai rashin kunya, koh ah haka Aameer ya fita iya girki dan ta fito ta fada masa gaskia bata iya ba  "Ilhaam amma guava juice fa?" Ashphert tayi muttering, amma Ilhaam ta jita "Toh yau baxan sha shiba" tayi maganan shi bada fada ba, shi ba da salama ba "Toh shikenan barinje in hada miki" tayi maganan tana biting finger, dama shi guava juice in dan ta kanaga Yaa Sabeerah na hadawa ne da, ganin tunanin will take her nowhere ta tashi da sauri ta fita, bayan ta dawo ta kawo ma Ilhaam sai kuma ta fita zuwa wajen Anwaar, bayi daki nan ta tambayi Husnah "Erm.. ina Anwaar?" Tayi tambayan ba tare data kira suna ba, actually sunan Aunty Husnah ne yasa bataso ta kiran sunan ba respect "Yana gym" girgiza kai tayi tasan yau bayi cikin ranan da Anwaar ke shiga gym hakan yasa ta kirasa dan tabbatar wa, sai ce mata yayi yana massage parlor, koh da taje part na massage parlor therapy ba wani hayaniya, keepers in wajen sunanta damuwan su da alamu ba massage in suke masa ba, dan sa hanu tayi ta buga kanta tunawa da tayi he is Anwaar not Aameer, ba yanda za'ayi ya bude jiki mata su shafa shi "Ina Doctor?" Ta tambayi daya daga cikin su, dan sunkuya mata tayi alamun girmama wa dan duk workers in gidan suna respecting nasu banda Munnirah da take ganin ta zama er gida, nan ta nuna mata dakin da yake, tana shiga ta samesa kwance bayida koh riga da alamu hutawa yake, ganin ta shigo ya zauna "Oh wow, Aameer got my name also" ta fada tana nuna tattoo nasa na sunan Ilhaam, long sleeve t shirt nasa ya dauka ya fara kokarin sawa saboda ya manta da tattoo in, da kuwa bazai bari ta gani ba dan koh ita Ilhaam batasan da wannan tattoo in ba sai Ash da yanzu ta gani, he can't believe he got a tattoo just to prove his love, saboda tattoo bayida daga cikin abunda yake burgesa, that is one of the things da bayisan tunawa yanzu, he regretted every bit of it 'So Anwaar would ever regret something?" An inner voice inquired, saurin girgiza kai yayi "So tell me abunda tace zaki fadamun" yayi saurin katse surutun ta da kuma tunanin sa "Nothing big, is that you guys will not share a bed har sai tayi deciding" ta fada kanta tsaye, bay ce komai ba dan yasan wai ita wayon Ilhaam kar ya gano gaskia ne, little did she know that shi ya dubata "Kayi shiru toh, hope ka amince?" Ashphert ta tambaya jin yayi shiru "Ashphert I knw everything that happened to her, so this isn't a problem" kallon mamaki ta masa dan sam Xeenerh bata ce mata Anwaar ya sani ba saboda a gaban Ilhaam ta bata labari "So you knew that Aameer-"...."Yes" ya yayi saurin tsaidata ganin tana kokarin masa kuka "I love you Anwaar, you are the best" ta fada sannan tayi hugging nasa, tasan bazata samu amsa ba, gani take duk randa Anwaar yace he loves her toh that day will be the end of her or Anwaar
**

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now