💖💫RUDANI💖💫 30

183 31 39
                                    





"So Doctor how was the test?" Aameer ya tambaya sannan ya zauna "Anyi scanning and akwae high risk of miscarriage, she's having an ectopic pregnancy" Anwaar ya fad'a a takaice "What does that mean?" Aameer ya tambaya eager to know "Why are you so curious Barrister? You don't wanna be a father so soon right? Burin kane ya cika ae" Anwaar ya fada da bacin rai danshi yana san yara, Aameer kum baiso "Amplify it please" Aameer ya fada yana gyara zama not minding dirty look da Anwaar ke masa sending "It is a pregnancy in which the fertilised egg implants outside the uterus" kallon sa Aameer yayi kaman wani wanda bey fahimci abunda Anwaar yake fadi ba "The fetus is holding on to the wrong place, so it's not a healthy pregnancy" Anwaar ya sake wani bayani ganin Aameer ya masa shiru "Abort it" Aameer ya fada coldly "Wai kasan abunda kake fad'a kuwa? Abunda ya kamata ka fara tambaya shine treatment amma kai bakayi hakan ba" Anwaar ya fada cike da takaici "Na fada maka tun ba yau ba cewan ban shirya zama mahaifi ba" Anwaar yace "That doesn't matter as long as ita tanaso, we can't deny her that right" jin Anwaar kawae yakeyi amma maganan bayi shigan sa "That is all I can say" Aameer ya fada sannan ya tashi "Why getting married if you don't want to have children Aameer?" Anwaar yayi maganan hakan yasa ya tsaya "Because the Prophet Muhammad (SAW) himself advised us on marriage, He said, 'Marriage is my precept and my practice', and it was narrated from Aishah that: the Messenger of Allah said: 'Marriage is part of my sunnah, and whoever does not follow my sunnah has nothing to do with me' huh" kallonsa Anwaar yayi sai a lokacin yayi murmushi jin ya yanke Hadith in "And it was narrated by Abu Dawud that Ma'qil ibn Yasar said: 'A man came to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) and said, "I have found a woman who is of good lineage and is beautiful, but she does not bear children. Should I marry her?" He said, "No" Then he came again with the same question and he told him not to marry her. Then he came a third time with the same question and he said: "Marry those who are loving and fertile, for I will be proud of your great numbers before the other nations' huh?" Yayi same abunda Aameer yayi, kallon sa Aameer yayi bey ce komai ba hakan yasa Anwaar yacigaba "And how does the Prophet deal with children? He loved them and treated them tenderly and showed them how to lead a humane life. And for the Hadith of Aisha (RA) It was narrated that: the Messenger of Allah said: 'Marriage is part of my sunnah, and whoever does not follow my sunnah has nothing to do with me. Get married, for I will boast of your great numbers before the nations. Whoever has the means, let him get married, and whoever does not, then he should fast for it will diminish his desire' baka karasa ba" kallonsa Aameer yayi kawae sannan yayi murmushi "Doctor, what you don't understand here is that bafa zama zanyi har abada ba yara ba, ka gane koh? I want to give up my drinking habit before any of that" ya fada sannan ya nemi waje ya zauna "You don't try quitting it, kuma kana tunanin zaka bari?" Anwaar ya tambaya da mamaki dan yasan duk abunda Aameer yakeyi na affecting lafiyan sa "I will quit it soon In Shaa Allah, but for now what's the solution to Ash's pregnancy?" Tunanin koh akwae wani hanyan bayan wanda yakesan bi ya fara, kaman bazai ba Aameer amsa badai yace "I will have to end the pregnancy for her health" yayi whispering, badan Aameer ya zuba kunne ba, toh ba yanda za'ayi yaji
"So you mean bazata haihu da kanta ba?" Gyada kai Anwaar yayi alamun Eh "Kafi kowa sanin bazata yarda ba, find a better solution to this, tasan dama basan haihuwan nakeyi ba, yanzu taji wannan zata ga kaman-" bey karasa ba yayi shiru "Zata ga kaman mun shirya komai ne?" Anwaar ya k'arasa masa, but more like a question "Probably yess" Aameer ya amsa da takaici "Yanzu kar a fada mata abunda ke damunta kenan?" Anwaar ya sake tambaya, kallonsa Aameer yayi jin yanda yake whispering abubuwa "Just call her here kasan dabaran da zakayi koh ka bani abortion pill in" shiru Anwaar ya masa hakan yasa shima bai sake magana ba "I will have to think about the solution" jin hakan yasa Aameer ya mike "See you then" ya fada sannna ya ba Anwaar hanu suka gaisa

******
*^*
******

Bayan 1 week Xeenerh tazo ta samu Ilhaam suka sha tadi abunsu "Xeenerh yini zaki yi inace?" Tace "Eh zan yini amma zamu fita da Yaa Ateekah zan dawo bazan jima ba", "Hope mijinki yasani?" Ilhaam ta tambaya dan tabbatarwa tasan Xeenerh dasan yawo, though bata kai Ashphert ba amma inta fita saita zaga duk yanda takeso "Eh yasani" ta amsa tana hararanta, rufe baki Ilhaam tayi tana murmushi "Toh shikenan sai kin dawo Xeenerh, ni zan kwanta kafin ki dawo, bari dai nayi wanka" tayi maganan ah hankali dan ta k'asa gane miye yake damunta "Koh zamuje tare toh?" Murgud'a mata baki Ilhaam tayi jin abunda tace hakan yasa Xeenerh dariya "Ahh tohh, in kuma so kike yace ya fasa toh, ae kinga sai ki dawo mu sha bacci" Xeenerh sighed, dan a zahirin gaskiya tasa rai wa fita, kuma gaskian Ilhaam ne tsaf Anwaar zaice ya fasa kaita, dama dole ne saboda Yaa Ateekah zai fita danta dage masa Nanah ba lafiya yaje ya duba ta "Dagaske dai bazaki ba kenan?" Ta sake tambaya saboda neman magana "No don't worry, you can carry on" Xeenerh tace "Sure?" Ilhaam ta amsa da "Yea" Xeenerh ta sake tambayan ta "Ba abunda kike bukata?", "Yes Xeenerh" saida Xeenerh ta gyara kwalliyan ta sannan ta samu Yaa Ateekah suka fice

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now