💖💫RUDANI💖💫 77

51 24 62
                                    


*~*~*
Washegari afternoon flight Aameer da Ilhaam suka bi zuwa Maiduguri. Ammaah tayi murna sosai kuwa dan tana so suna zuwa sune basu san zuwan "But we can't deny Anwaar the right of being a father right?" Ammaah ta tambaya, kallon ta Ilhaam tayi ta bata rai irin ina ruwan ta "Eh hakane amma in ya sani zai iya maidata kuma kinga hakan zai jawo masa matsala shida Ummi" Aameer ya bata amsa "Eh hakane kuma Allah ya kawo saukin lamura" yace "Amin, toh ni zan wuce but I will be coming to check on her" yana fada Ilhaam taji hawaye, the hardest decision da tayi making "Toh nagode, Allah ya muku albarka" Amin yace, yana tashi Ilhaam tayi saurin tashi itama, da ido Ammaah ta bisu ta tabe baki, ita batasan yanda suke wani abu hakan nan, bai kula Ilhaam ba ya fita hakan yasa ta bisa "Ilhaam I know it's hard, but please do me a favor" ya fada in a calming tone "Don't worry Aameer take care please" dan kallon ta yayi kafin ya ya juya "Hey kaini airport please" ya fada ma wani dake zaune kusa da maigadi which he is sure driver ne, tsugunawa tayi tasha kukanta a compound in ganin motan su Aameer ya fita kafin ta shiga ciki. Koh da ta shiga Ammaah kadai ta samu a parlor kaman yanda ta barta hakan yasa ta karasa ta zauna a nitse tana share hawaye "I know it is hard, amma haquri zakiyi har Allah yasa ita Hajarah ta gane gaskia. Amma ina amfanin ta raine ki har zuwa yanzu kuma tace zata qiki ae ba'a taba yin hakan ba" kuka Ilhaam tasa mata hakan yasa tayi saurin rike baki "Ke kuma dabi'ar ki kenan kuka? Tunda kukazo fa yafi ah irga kikayi kukan nan" cigaba da kukan Ilhaam tayi dan ta kasa fahimtar this Kanuri language da Ammaah keyi kuma, Ammaah kuma rike baki tayi, ita wlh bata iyawa da kuka yana daga mata hankali "Firdausi" Ammaah ta danyi raising voice, da sauri tazo tadan durgusa "Yi haquri kiyi rarrashi dan ni zata daga mun hankali ah banza tasani kuka" tana fada ta juya "Ilhaam meya faru?" Ta fada tana kokarin rike hanun Ilhaam ta kwace ta tashi da gudu tabar wajen, tunda ta shiga bata fito ba dan kuka tayi har tayi bacci, ba ita ta tashi ba sai chan dare, sallan daya wuce ta kadai tayi ta dau waya ganin missed calls da messages ciki harda na Anwaar, tayi mamaki sosai ganin wae Anwaar ya mata message, karshen zance har kiranta yayi.

[ "You were my whole, and now it feels like I've nothing. It hurts me to do this and can't wait to see us together again. I love you Angelic and I went to Aameer you were not there either, where are you?"]

Tana gama karantawa ta fara kuka, if Anwaar still loves her then what stopped him from answering her calls yesterday, saida tayi mai isarta kafin ta mayar masa da reply as;

["I love you to the square of infinity"]

Kadai ta tura masa nan ta kashe wayanta gabadaya ta kwanta, she is not going back to him kuma bazai san tanada ciki ba tunda bai damu da ita ba, the reason she said she loves him ma saboda dagaske tana san nashi ne. Koh washegari dakyar ta fita yin breakfast saboda she's been feeling weak tun jiya, bayan ta dawo daki ne ta kunna wayanta, kiran Aameer ne ya fara shigowa hakan yasa tayi picking "Hello" ta fada calmly "I've been calling you tun jiya, why do you off the phone?" Abunda ya fara fada kenan "Anwaar called" ta bashi amsa ah nitse "Mey kikace masa?" Tace "I didn't pick up the call" shiru yadan yi kafin yace "Ya jikin naki?" Tace "Da sauki, just feeling nauseous", "Allah ya baki lafiya but that's common in pregnancy, haka Ashphert take fama" dan murmushi tayi kafin tace "Ka gaisheta", "Zataji, I will come in tomorrow InshaAllah" ita har tausayi Aameer ya fara bata fa, jiya suka zo kuma yace zai dawo gobe? "Aameer don't stress yourself please" dan karamin tsaki yayi amma taji "Don't try saying this again" tace "Okay, thank you Aameer", "Anything for you, Captain yace na gaisheki, he has been busy, and Yesmin destruction is on Anwaar and Shareef, they are worth billions" shiru tayi kawae gane Yesmin wani lokacin sai ah hankali "Yea, I saw Aameen's messages, and for Anwaar and Shareef Allah ya tsare na gaba", "Ameen bye im hanging, Doctor is here" yana gama fadin haka yayi hanging dan jin mey Anwaar zaice.

ABUJA, NIGERIA.

Tashi yayi ya karasa wajen Anwaar, shiru yayi ganin haka Anwaar yace "Barrister Ilhaam fa?" Dan bata rai yayi trying to pretend "Nima dai nemanta nake" ya fada kaman dagaske "You are a Barrister kuma kake tunanin zan yarda" yace "Ya zama dole ka yarda" yayi maganan irin koh ah jikinsa "That aside, I have every single right to demand her whereabout" Anwaar kuma ya fada cikin nuna isa "To be sincere with you Doctor Ilhaam is not here, kuma bataso kasan yanda take. So respect her privacy please" ya fada masa gaskiya "You better tell me before I lose my temper" Anwaar ya fada da bacin rai "Dude lose it, who cares? Haukan da kakeso kaje kayi mata kenan ina?" Aameer ma ya nuna bacin rai, naushi Anwaar yakai masa dan kuwa tun jiya raina masa hankali yakeyi akan maganan Ilhaam "How dare you?" Aameer ya fada da sauri sannan yasa hanu ya rama kafin ace mai sun fara fasa plain glass in dake wajen, karan da Ashphert taji ne daga sama tayi saurin saukowa "Subhanallahi, what are you guys doing haka kaman kananan yara?" Amma koh sauraran ta basuyi ba hakan yasa tayi risking shiga tsakiya mistakenly kuwa Aameer ya bugeta ta fadi kan glass in hakan yasa ta saki kara da sauri suka karaso wajenta. Da sauri Anwaar ya dagata yana duba hanunta da yake jini "First aid kit" ya fada sannan ya kalli Aameer, da sauri ya tashi yayi sama bada jimawa ba sai gashi da First aid kit in. Gefe Anwaar ya kaita ya fara goge mata hanun "Im disappointed in you guys, kai Aameer ya tambayi yanda Ilhaam take why can't you just tell him?" Tayi maganan tana kallon sa "Both you and I know that in yasan yanda take dole zaije ya dawo da ita" Aameer ya fahimtar da ita "Anwaar promise us bazaka dawo da Ilhaam ba" ta fada kaman mey shirin kuka "I can't promise you this Ash, na kasa bacci jiya kawae na tuna da medications na Ilhaam, I called and she's not answering. So will you tell me her whereabouts or not?" Ya tambaya yana kallon Aameer "I will not" Aameer ya fada masa gaskiya, tashi Anwaar yayi yabar musu gidan yana nadaman kin magana da Ilhaam da yayi lokacin da takeson hakan.

💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now