💖💫RUDANI💖💫 72

63 24 75
                                    


The next day.

Sun tambayi Aameer what he can remember before and after the incident dan sun kasa hakura. Bai basu wani amsa mey kama kai ba, shidai yasan he is on his way lokacin da wasu gang of thugs suka blocking masa way and began to fight him. "Aameer can you remember their faces?" Yaa Aliyu ya tambaya "Yea, but I knw none of them" ya amsa yana kauda kai trying to avoid the conversation "Aameer say something and try not to avoid it please" Shareef yasa baki gane Aameer "Akan wani dalili za'a samun tsaro? I want no disobedience to happen here so please" yayi maganan looking at Yaa Abu "Try to see this from a positive perspective Aameer, people are after your life tunda kaga hakan ya fara" ya sake masa bayani "Aameer please" Ash dake gefe tasa baki hakan yasa ya fasa maganan da zaiyi "Three policemen and two of my soldiers will be with you Insha'Allah, Allah ya kara sauki" da Amin suka amsa hakan yasa Abu da one of his soldier fita "I want to be off media, and no more interviews from any tv station for some time please" ya fadawa Shareef hakan yasa Ash kallon sa, daman ta tsani yanda mata ke masa a social media "What do you mean no interview Aameer? Kasan dole su so sanin komai, there are some newspapers and magazine coming out this week. The headline is Barrister Aameer Albaaz regained conscious" ya informing nasa "Call on Abubakar, ask him to change it to Barrister Aameer want to be off media" Ash suggested hakan yasa ya kalleta "Yes do as she said please" Shareef ya rasa yanda zai masa bayani ya fahimta "Who will be the one to attend them? The interviews and-" kafin ya karasa Aameer yace "Ilhaam" saurin kallonsa yayi "Ilhaam Albaaz. Ilhaam will be the one to do the necessary, I assign her to" Shareef yace "Ilhaam is married please, Anwaar will never support that, he is not attending to them why is his wife?" Aameer sighed "Do as I said please, I know what I am doing and the purpose of doing that. Call her husband, I would like to speak to him" kallon juna Shareef da Ashphert sukayi "Anwaar is suspended" ta fada amsa gaskia "Wait.. what? Why?" Ya tambaya sounding curious, and that was the time Ash narrated everything, jin yanda Aameer ya amsa ya tabbatar wa Ashphert shi fa bai ga laifin Anwaar ba "Your guy is becoming stubborn day by day, shi waye da zai yi abunda yaga dama? Those people that called Anwaar are more experienced than him, toh ae kuwa sun nuna masa cewan shi bai isa ba" jinta kawae Shareef yakeyi yana murmushi "Don't blame Anwaar Ash, your brother is one of the board members and the one who insisted on suspending Anwaar" shiru tayi kafin tayi processing abun cikin kanta "Yaa Farouq ya yarda a suspending Anwaar?" Ta tambaya da mamaki "Hakan ya dace ayi, inda baiyi magana ba da yanzu Anwaar yana nan bayan sab'awa doka kuma ba yanda suka iya dashi, your family is one of the respected families, we can even say that you are above the law-" Aameer yace "We are not" cikin daga murya "No one is above the law, not even the Anwaar Albaaz. Shareef, your father and relatives are the ones handling this country for now not mine, ku keda doka ah hanun ku, and you is not above the law talk more of Anwaar" kallon su Ashphert tayi sannan ta tabe baki, su sukaji wajen ita ina ruwan ta da wani who is or not above the law "Hello, Ahmad Mukhtar want to have access to the Albaaz room" a voice from the computer says hakan yasa suka kalli kofa, slowly yayi opening revealing the face of Ahmad and Sarah with some gifts, girgiza Ashphert tayi gane Ahmad bayida kunya "Good day to y'all, Alhamdulillah Aameer regained conscious" Sarah ta fada tareda karasawa ta ajiye masa bouquet "Thank you" ya amsa a nitse, karasawa Ahmad yayi ya basu hanu suka gaisa "You are trying too hard to be trusted Ahmad, you are a root of pain, you are cunning and we can't keep accusing you for something we have no-" saurin katse ta Sarah tayi "You talked too much Ashphert, I trust Ahmad" ta fada as the men stilled keeping their gaze at them "See" Ashphert ta nuna musu TV'n dake aiki tun dazu shi kadai, kallo tayi dan ganin miye, sai gani tayi people still suspecting Ahmad over one allegation na Ilhaam, murmushi Ahmad yayi dan ya rigata gani ma "Finish whatever you are here for and excuse me if you may" Aameer da yayi shiru dai yayi magana "Do you accused me too?" Ya tambaya dan ji daga bakin Aameer "No I don't" kallon sa duk sukayi jin abunda yace "But my sister Ilhaam accused you, then why shouldn't I?" Binsu da kallo Ahmad yayi ganin how Shareef supported Aameer ya sake b'ata masa rai "You have suffered from a dying battle, little did you know that the worst nightmare is on its way Barrister" Shareef yace "Out, you can't say this to my patient" yayi saurin tsaida sa wanda abun dariya ma ya ba Aameer "I love being around the wrong people" Aameer ya amsa, Sarah naji taja tsaki, Ahmad yaga zai iya ita kam bata iyawa hakan yasa tace "Meet me outside when you are done please" tana fada ta fita aka bar Ashphert da tabe baki "I will restrict you coming to meet Aameer" Shareef ya fada yana kallon sa, dan karamin tsaki Ahmad yaja "Aameer is just a Barrister, so why he is getting all the care and-" - "Hold on" Shareef ya tsaida sa, Aameer kuma ya tsaya kawae kallon abun "So Aameer is just a Barrister?" Ya tambaya da mamaki "Someone that broke many records kake kira da just?" Juyawa Ahmad yayi zai fita dan kuwa Shareef na mugun fusata shi "Get well soon Aameer, my game is starting soon" murmushi kadai Aameer ya masa shi kuma ya fita "Aameer Ahmad is sending threats" Ashphert ta fada showing her concern, shiru ya mata kawae dan shi fa yasan ba wani abunda Ahmad zaiyi masa, he's used to uttering nonsense "See you later, zan koma gida" Shareef said kafin sukayi sallama ya fita.


💖💫RUDANI💖💫Where stories live. Discover now