55&56

272 14 2
                                    

🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭
   A GIDAN HAYA
🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭

_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey_

*Yar'mutan kankia ce❣️*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
       

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page_55&56

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya, suna rayuwa cikin mutunta juna, dan yanzun a part din Inna ake cin abincin, sai bayan sun gama cin abincin, Rumaisa da Fadila suke gyara ko ina a gida, dan Inna tace abarsu suyi aiki sosai tunda aure za'ayi masu, ba kamar Fadila da bata da jurumin aiki sosai, amman yanzun ta Saba.
Yau Abdullah zai zo zance, dan haka yau tun safe su Rumaisa basu zauna ba, dan yau harda kunshi da salon suka je, kallon Rumaisa Fadila  tayi sannan tace."Kawata dan ki fiddo man da kayan sawa kafin Dear ya ce na fito, kinga yana wajen Yaya Fadil tuni." tashi Rumaisa tayi tana cewa "to shikenan,, kema ki shiga wanka mana, matsala da ke wallahi saurin rudewa, yanzun da yace ki fito zaki rudeman ke baki shirya ba, bayan kinsan tun dazun yana cikin gidan nan." tashi tayi tana cewa."Yauwa Kawata, bari na shiga." kayan sawa Rumaisa ta fiddo mata, tana gama Fadila na fitowa cewa tayi. Yauwa kawata bari na shirya kuma." tashi Rumaisa tayi tana cewa."ok nima bari na shiga wankan kafin ki gama shiryawa, kin san yau zamu fita da prince." "ok." Fadila tace ta cigaba da shiryawarta, fito daga wanka Rumaisa tayi, kallon Fadila tayi sanann tace."Wow Kawata, sai kace yau ne bikin? Ina da ranar bikin sai kinsa Abdullah ya rude baki daya kenan." kallonta tayi ta mirror sanan tace. "Uhmm ke dai ake ji Kawata, amman ai kin san duk kyau na ban kai ki ba, ni na wuce yana part din Inna, yana can yana jirana." dariya Rumaisa tayi sanann tace."ok ki gaida shi, sai na shigo."

Nan fa Rumaisa ta zauna ta fara tsara kwaliya taji da gani, dan harda jan baki ta sama dan karamin pink lips dinta, bayan ta gama wata arniyar atamfa ce ciganbi ta dauko tasa, dankin riga da sicket simple style ne, sai dai an fiddo shape a dikin sosai, dan breast dinta sun zauna sosai a cikin breastcup din rigar, sannan ga sicket din yayi mata dai-dai hips din su zauna sunyi das dasu, bayan ta gama sa kayan ta murza daurin dankalinta irin wanda ake yayi, ta dauko agogonta rolel ta daura ma hannuta, sannan ta dauko gyalenta ta yafa, ta dauko turarenta ta fashe jikinta da shi, sannan ta dauko glass dinta Gucci ta manna ma fuskar ta, masha Allah ba karamin kyau Rumaisa tayi ba, sai ta biya tayi ma su Umma sallama zasu fita ita da yaya Fadil, sanann ta fara biya wa part din Inna ta gaisa da Abdullah sannan ta wuce part din Fadil, tunda ta shigo Fadil yake kallon, cewa yayi."Princess, Woow masha Allah, gaskiya princess kinyi kyau ji nike kamar na maido bikin mu gobe,dan wallahi bakiji yanda nike ji ba."murmushi Rumaisa tayi, sannan tasa yatsan hannu a bakinta tace."shssss Prince mai kake ci na baka na zuba."!? Matsowa yayi kusa da ita suna kallon juna, dafe sitin zuciyarshi yayi sanann yace."Son ki nike ci princess kaunarki ke zuba." kiss ta hura mashi tana dariya, ka she mashi ido daya tayi sannan tace."I love you prince, ina kaunarka ina kishinka, akan sonka ba abunda ba zani ba masoyina." wani irin dadi ya kama Fadil sannan yace." Ilov uh too Princess, insha Allah ba ba abunda zai rabu dake inba mutuwa ba, masoyiyata karki manta dani ko babu raina ina fatan ki ringa yawan tunawa dani kina yi man addu'a." murmushi kawai take sanann tace." tabbs Princess komai lokacine, muma namu ya kusa mu zama miji da mata, kamar yanda kace kar na manta dakai, nima ina fatan haka, masoyina dan Allah karka manta dani ko babu raina ka dunga yawan tunawa dani." lumshe idanu yayi yaa budesu a kanta, hula yaje dauka ta riga shi dauka, matsowa yayi kusa da ita sannan ya dan duƙa dan yafi tsawo ba laifi, sa mashi hular tayi sannan ta dauko turare ta fesa mashi, Murmushi suka sakarma juna a tare sannan yace." Princess ki sani sonki a jinin jikina yake yawo, ina kaunarki sosai Matata,  yanzun mu tafi sun wa'ance sun iske mu in sun gama soyayyar." murmushi tayi sanann tace."ina zamu wai princes nidai kawai kace na shirya."? Lakutar hancinta yayi yana Murmushi, dan tayi mashi kyau sosai shigar da tayi maganar, cewa yayi."Crossing din Major Aliyu mana, wani friends din mu ne." langabar da kai tayi sanann tace."ok mu wuce, dan Allah prince ka bani nayi dreving naga zai yi man kyau." murmushi yayi yana kama hannunta suka fito, sannna yace."ai princess ba driving kadai ba, ke komai kika yi kyau yake maki, gaki chocolate colour."murmushi kawai tayi, bude mata mota yayi ta shiga sannan shima ya shiga, mika mata key yayi nan Rumaisa ta ja motar har inda za'ayi crosing,
Sunje crossing anyi crossing lafiya, anci ansha, sune basu dawo gida ba sai karfe 10pm, suna dawo wanka Rumaisa ta fara shiga, bayan ta fito taje garden inda suke haduwa da Fadil basu rabuwa sai 12am sannan suke sallama kowa ke wuce wa makwancinshi.

Washe gari, bayan sun tashi, sun gama aikin komai, Umma ke gaya masu za su tafi England su hado kayan furnitures, ita Rumaisa harda lefenta, tunda bikinsu yanzun saura sati biyu, dan gobe za'a kawo lefen  Fadila.

Washe gari, kowa ya tashi da aiki dan yau za'a kawo lefen Fadila, sun shirya komai yanda ya dace, dan part din Inna za'a anshi lefen, ita kuma Fadila ita dasu Rumaisa sun fita, sunje diner din Major Aliyu.

Woow, wasu yan-mata biyu na hango a hall din dinner, ko wace tana tare da saurayin ta suna ta zuba soyayya, yan matan nan anko din wani materials suka yi, Army green, su duka material din nan yayi masu kyau duk da ba hasken su daya ba, dan Fadila fara ce sosai, ita kuma Rumaisa ruwan tarwadace, Amman colour din tayi bala'in yi masu kyau, su Fadil ne suka tashi suka barsu, ai suna tashi wani handsome guy ya taso yazo wajen ssu Rumaisa ya zauna, kallon su Rumaisa yayi sannan yace."Yan mata sannu fa, Am Nasir Abu-turab, dan Allah ki bini lokaci na gaya maki abunda nazo dashi izuwa gareki." ita dai Rumaisa bata ce mai komai ba, yayin da Fadil ji yake kamar ya shake wuyan Nasir da man tunda suka zo wajen nan yaji guy din bai yi mashi ba, dan da man ya lura yanda ya nuna maitarshi a fili a kan princess din shi...
Nan take Fadil ya isge hannun Rumaisa yana janta, tana cewa."princes ka matse man  hannu fa, da zafi sosai fa." yana jinta amman yayi banza ya kyale ta, sai kara ma matsa hannun da yayi sosai, ba ajeta ko ina sai cikin mota, ya shiga ya ma motar da gudun bala'i nan take Rumaisa ta fara kuka, ba tayi tunanin zasu iso gida lafiya ba, koda su iso gida, bude motar yayi ya wucewarshi cikin part din shi, dan haushin Rumaisa yake ji sosai, biyo shi tayi tana kuka, tana shigowa ta kara rushewa da kuka tana cewa."Prince dan Allah kayi hakuri, wallahi ban san shi ba, hushinka zai iya haifaman da matsala babba, kayi man ko wani hukunci amman banda kalar wanann, amman kasani ni ban sanshi ba, ban ma taba ganinshi ba." kallonta yayi yana cewa."eh na san baki san shi ba, amman mai yasa kika sakar mashi fuskar har yazo wajenki, da kinji yanda naji da ko kallon fuskar shi baki balle har yazo wajenki."
Kuka take sanann tace."bai dace kayi man haka ba, amman kayi hakuri bazan sake ba." matsowa yayi kusa da ita yana share mata hawaye sannan yace." komai ya wuce princess, amman ki sani komai kika nayi duk sonki ne sila." dariya tayi mai hada da kuka sannan tace." nagode da kayafeman, nima sonki ba zai bar ni na kula wani ba inba kai ba."

An kawo lefen Fadila akwati  18 da gana biyu, an ma dangin Abdullah tarba ta mutuncin, sun koma gida suna yabon tarbiyar gidan su Fadila, dan gaskiya Abdullah yayi dacen mata.

Washe gari jirgin su Rumaisa ya tashi zuwa England, sun yi abunda ya akaisu, dan itama Rumaisa akwati 18 aka yi mata da gana biyu, sannan furnitures da komai iri daya aka yi masu set daya duka white in colour, sai set daya kuma brown and milk, ko wane set biyu aka yi mashi, sun dawo gida Nigeria lafiya, sunyi fresh sun kara kyau sosai da ka gansu ka ga amare,  bayan sun dawo su duka suka koma part din Inna da zama nan ake yi masu gyaran jikin,  dan har wani glowing suke dan tsananin gilka da halawa da suke sha.

Yau biki saura kwana uku, kuma yau, za'ayi diner, sun dauko makeover zata yi masu kwaliya da gyaran gashi, masha Allah, gaskiya duka  Amayarnan biyu ba karamin kyau suka yi ba, sunsa gown brown and white, an daura masu head sunyi bala'in kyau, nan aka saka kowa motar da angonta ke ciki yana jiran ta, domin suje meenet event.

"Princess, kinyi kyau sosai." waigowa tayi yana murmushi sannan tace. "kayi kyau sosai prince." kamo hannunta yayi yana cewa." flower din nan tayi man kyau gaskiya princess, princess wannan wani turarene kika shafa."!? nan ya janyo ta jikanshi yana sunsunan kamshin jikinta, itako sai tureshi take, da taga abun ya fi karfin ta ta sa mashi ido😁, tana cikin tureshi taji ya hada bakinsu waje daya yana kissing dinta, shiru tayi ta kwantar da kanta a kafadunshi, dan ta da yanda zatayi dashi lumshe idanu kawai tayi yana jin yanda Fadil yake tsotsar mata harshe kamar ya samu sweet, ba su san an iso meenet event ba, sai  dai Mubarak yace suyi hakuri, hakanan mai suke ci na baka na zuba🙈.

Itama Fadila, tunda ta shiga mota, Abdullah ya matsa mata da ya mitsa, shine ya taba can ya lasa can sai da yaga zata yi mai kuka sannan ya daga mata, suna iso suka jera bakin dayansu suka shiga, anyi diner yanda ya dace amare sun yanka cake, an tashe kowa ya koma gida...
Washe gari, aka yi bridel shower, tsaya wa gaya maku kyau da Amare suka yi bata lokacine, amma kyau ko anyi masha Allah...
Sai Washe gari a kayi wa'azi, Malama juwairiya tazo tayi wa'azi a kan yin biyeyya ga miji da kuma shi auren mai ye shi, tayi wa'azi mai shiga jiki, dan su Rumaisa sun sha kuka...

Yau ta kama daurin aure....


*Yar'mutan kankia ce❣️*

Share
Comment
Vote
And
Like
Pls

A GIDAN HAYAWhere stories live. Discover now