59&60

302 13 1
                                    

🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭
   A GIDAN HAYA
🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭🏭

_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey_

*Yar'mutan kankia ce❣️*

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa

____________________________________
         

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page_59&60

bayan Abdullah, ya samu ya gama yi ma Fadila wanka, ya nado ta da towel, sannan shima ya shiga yayi wanka, yana gode ma Allah da ya bashi kamillalar macen da ta kawo mutuncinta a gidan mijinta, bayan ya fito daga wanka yace cema Fadila...
"Dear ki daure ki tashi kiyi sallah pls, ni na wuce massalaci." nan ya tafi yana ta annashuwa, da ka gan shi kaga ango...
Dakyar Fadila ta tashi tayi sallah, tana gama yin sallah ta roki Allah da ya bata zaman lafiya ita da mijinta, sannan ta samu ta hau gado ta kwanta..
Ta fara bacci taji ya rungemeta, yana aikin sa mata albarka, suna cikin haka bacci ya kwashesu..
Sune basu tashi ba sai da suka ji Ana kiran wayar Abdullah, Adda ta aiko masu da breakfast, nan ya zura riga yaje anshi baccin, nan suka shiga wanka, sai da suka gama taba-tabansu, sannan Abdullah ya barsu suka yi wankan, nan ta shirya cikin english wear riga da wando three quarter, shi kuma yasa three quarter da singlet, suna cin abincin suna soyayya, bayan sun gama cin abincin, Fadila ta hada kayan takai kitchen ta wanke na wankewa ta gyara ko mai need sannan ta dawo parlour ta kwanta bisa cinyar Abdullah suna labari, shi kuma yana wasa da gashin kanta.

____________________


Su Rumaisa sune basu tashi daga bacci ba sai da driven Umma ya kawo masu abinci, bayan Rumaisa ta tashi, ta zare jikinta da rikon da Fadil yayi mata, sai kace wanda za'a sace mashi ita..
Bayan ta samu ta sauko kan gado, tashi ga wanka ta kara gasa jikinta sosai, dan jiya ta ji maza ba wasa😝, bayan ta fito daga wanka, ta shirya cikin wasu matsatsun gown pink color, ta daure gashinta da ya ji gyara shima da pink color ribon,sannan ta shafa humura ta dai gama shirya wa, ta sauko kasa ta gyara masu breakfast din da Umma ta aiko, sannan ta wuce dan ta tada Fadil, kallonshi tayi tana murmushi, dan sonshi kara shiga ranta yake, komai nashi kyau yake mata, hawowa tayi bisa gadon tana leka fuskarshi murmushi tayi sanann tace."Princes! Princes!! Princes!!! Wakeup mana gari yayi haske sosai." yana yana jinta sarai, amman yayi kamar bacci yake ,nan ta rasa yanda zata yi dashi ga ita kuma yunwa take ji sosai, ba yanda ta iya tayi, yanda Inna ta koya masu yanda ake tada miji daga bacci, aiko ta fara hura mashi iskan bakinta cikin kunne tana princes ka tashi it's time, ni yunwa nike ji."amman Fadil yayi lamo kamar baisan tana yi ba, lasar kunnanshi ta fara yi tana shafa shi tana cewa." Masoyina ka tashi haka nan mana, ni yunwa nike ji."   sai ji tayi an mirgino ta, ta kwanta saman ruwan cikin shi, yana ta kissing dinta, ta ko'ina dan shidai yana son kamshin turarenta, kuma kwaliyarta, ta tafi da imaninshi, sai da ya gaji dan kan shi, sanann yace mata.""princess ya gajiyar jiya? Sorry na wahalar da ke sosai ko? Duk sonki ne ya jawo haka, shiyasa na fita a hankali na Alhmdulh princess dinta jamurace, zata iya daukar bukatuna."yana fada yana hade bakinsu wuri daya, sai da ya gama shan bakinta,sanan ya tashi ya shiga wanka, yana ce mata daga yau karta sake ta sake shiga wanka ita daya, ba tare da ta jirashi sunyi tare ba.
Bayan ya fito daga wanka ya tadda Rumaisa ta fiddo mai kayan shan iska three quarter da singlet ne ta sa mashi, bayan ta gama shafa mashi mai sannan suka fito suka ci abinci,bayan sun gama cin abinci Fadil  ya cizenma Rumaisa lips yazo yayi mata kiss, aiko tace sai ta rama, nan sukai ta guje-guje cikin parlour ita ala dole sai ta rama, sai da ya tabbatar da ta gaji sannan ya tsaya itama ta rama cikin rama ya dauketa cak, bai direta ko ina ba sai kan gado, kashe mata ido daya yayi sannan yace."Princess na kara yi ko."?zunburo baki tayi sanann tace. "Allah Prince da zafi sosai fa." Murmushi yayi yana lakutar bakin da zunburo mashi yana cewa. "Aah princess ai yanzun baki jin zafi ba kamar na jiya ba, dan yanzun dadi ma zakiji, inayi ko."? Kwantar da kanta tayi bisa jikinshi tana wasa da gashin kirjinshi tace."Eh kayi amman bada yawa ba." Murmushi yayi kawai,  nan Fadil ya fara wasa da jikin Rumaisa, dan breast dinta sai taji kamar zasu tsinke dan tsananin shocking din su da Fadil yayi, dan sai da yayi shocking din su san ransa sannan ya buya bukatarshi, bayan sun gama suka shiga wanka tare, a toilet sai da su kayi dan Fadil cewa yayi zai duba  wajen ya ga ya yakoma, ai daga dubawa sai da suka kara koma wa ruwa , bayan sun kara yi a cikin toilet sannan suka yi wanka suka fito makale da juna....

*~BAYAN WASU SATI UKU~*

Fadila ce kwance bisa jikin Abdullah tana wasa da sasan jikinshi, kallon shi tayi sannan tace."Dearnah." idanunshi a lumshe suke, dan wasan da take dashi yana mashi dadi sosai, bai ki su dauwama a haka ba, bude idanuwanshi yayi sannan yace."Naam Sweety, uhmmm." Cikin salon soyayya tace." kaga yau sati uku kenan da bikinmu, amman har yanzun banje na gaida su Adda ba dasu Umma." Kissing dinta ya fara yi sannan yace."Hakane fa Sweety, ai Sweety duk laifinki ne." Cikin kukan wasa ta fara cewa."laifina kuma."? Kashe mata ido yayi sannan yace. "Eh mana ke dince ai in ina tare dake sai kisa na manta da kaina ma, gaskiya ina son salon nan naki sosai." Dariya tayi sannan tace."Dear, ai kaine malamina, nice dalibarka." Kallonta yayi sannan yace. "haka kika ce ko."?  Cewa tayi."Eh mana Dear." Tashi yayi yana daukarta yace."aiko yanzun nan zan saki kukan dadi, in mungama yau munje mu gaida Adda, gobe sai muje mu gaida su Umma." nan fa Abdullah ya fara aika ma Fadila sakonni, tun tana jurewa har ta fara ansa na suka rudema junansu kaman sun cinye kaisu..
Bayan sun fito daga wanka, suka shirya cikin boyal black suka tafi gidan Adda, sun jima a gidan Adda dan Fadila tayi masu sauwar dare, da zasu dawo gida sai suka diba a cooler suka dawo gida, bayan sun gama cin abincin sunyi shiryin kwanciya sai da Abdullah ya sake neman Fadila, uhmm kardai ace bani da kunya🙊...

______________________________

"Princess taso mu tafi kinga rana ta fara yi, wai wannan wani kallar bacci ne haka, daga inje na dauko hula har kin yi nisa cikin bacci." Hamma Rumaisa tayi, sannan ta bude idonta tana kallon mijin nata sannan tace."nima prince wallahi abun na damuna, wannan bacci duk yana matsaman, yana son maidani wata kala, gashi ni yanzun bani son kamshin gas prince." Kallonta yayi sannan yace. "haka na gani, ai mu koma yin aiki da electric stove."
Nan suka je gidan Umma, suka tadda Fadila itama taje, nan suka baje kolin fira, nan Inna tayi masu dashishi, amman Fadila tana fara ci ta kama Amai sai da Umma bata magani, tace in sun koma gida sunje asibiti, suna shiryin tafiya Umma ta basu wani turare tace su tabbatar sun shafa kadan, bayan sun koma gida Rumaisa ta tafi wanka tana shiryawa, sai ta dauko turaren da Umma ta bata, gun ta bude marfin, turaren ya zuba a sa man mirror, sai kawai ta kulle kwarbar ta shafe na saman mirror din....
Bayan Fadil ya shigo zai kwanta yaji wanann kamshin turaren taken felling din shi ya taso, aiko Rumaisa sai da tayi da ta sanin shafa tureren nan yafi sau ba adadi....

________________________________

Bayan su Fadila sun koma gida, itama tasha wuya wajen oga Abdullah, dan sai da tayi mashi kuka sannan ya kyale ta, da malaria ta kwana...
Washe suka je asibiti ta fadi abubuwa da ke damunta, aka yi mata text din juna biyu, bayan wasu da lokacin result ya positive, tana dauke da karamin cikin ta na wata daya, murna wajen Abdullah abun ba magana, dan sai da yaba doctor Musa kyautar mota...

_________________________________

Fadil ne tsaye yana kallon Rumaisa da take bacci, tashinshin kenan ya shiga kitchen ya sha ruwa, amman yana dawowa ya tadda tana bacci, zaunawa yayi yana cewa."Nidai wannan baccin ya fara shiga hakina gaskiya princess, yanzun baki daya baki bani kulawa yanda ya ka mata, na ga har gudana ma kike yi, indan na bukaci hakina dan haka tashi mu tafi hospital." haka Fadil ya shiryama Rumaisa suka je hospital..
Bayan angama yi mata test, result na fitowa itama sai ga positive har na wata biyu ita, nan Fadil ya dauketa ya kama juyi da ita, nan ya fara daukar waya yana gaya ma mutune princess din shi tana dauke da gudan jininshi...

  *A GURGUJE PLS🥴*

A haka rayuwa ta kama tafiya tsakanin masoya guda biyu, suna  kula da cikin dake jikin matayensu, dan Fadil harta aiki ya hana Rumaisa, yace ta taji da shi da kuma unborn dinsu..
Shima haka Abdullah baya son yaga abunda zai bata ma Fadila rai, dan shi yake yi mata komai, komai tace tana so shi yake yi mata..
Tunda Mama ta fahimce yaran nasu sun kusa haihuwa, ta shirya ma ko wace kayan haihuwa aka kai mata har gida...
Rumaisa ita ta fara haihuwa ta haifi danta namiji son kowa dashi, murna wajen Fadil ba'a magana, wai ni Fadil ya zama Dady, ranar suna yaro yaci sunan *KHAMIS* , suna kiranshi da *AIYAN* , bayan sun gama arba'in Itama Fadila ta haifi mace, ranar suna yarinya taci sunan *HADIZA* , suna kiranta da *DEEJAT* ..


*Yar'mutan kankia ce❣️*

Share
Comment
Vote
And
Like
Pls

A GIDAN HAYAWhere stories live. Discover now