11

7.9K 516 160
                                    

_*RABO AJALI...!*_

*HAUWA A USMAN*
       _JIDDARH_

'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''

_Follow me on Instagram:- hauwa_a_usman_jiddarh_

*MASU SIYAR MIN DA NOVELS ALLAH YA ISA BAN YAFE BA*

'''DEDICATED TO'''
*AISHA ALIYU GARKUWA*

1⃣1⃣

Bayanta ta juya ta kalla cikin rashin fahimtar abinda yake nufi,
cikin k'araji Neehal yace " wallahi bazan k'arbi wannan abun a matsayin matata ba,
idonta kanshi batare da tsoron komai ba tace " wanne abu kenan....!?

Kallanta yake yi tamkar wani abun tsoro tun daga k'asa har sama,
yaga ko irgan dangi bata fara ba, she's so young,
komawa yayi ya zauna saman foam jiki ba kwari,
ya tallafe kanshi da hannayenshi yana tunani, ya dad'e a haka kafin yace " shekararki nawa....!?

Yayi maganar yadda yake batare daya d'ago kanshi koya kalle ta ba,
" *GOMA!* ta bashi amsa still idonta kanshi,
a zabure ya d'ago kanshi ya kalle ta had'i da cewa " what! goma..!?

"Meye goman, badai shekarunki goma ba....!?

"Eh! shekara ta goma mana, wani abun ne....!?

Jikinshi a sanyaye ya koma yayi zaman dirshen a k'asan carpet,
gami da tallafe kumatunshi, take kanshi ya shiga sarawa gumi ya soma keto mishi ta ko'ina,
duk da charge fan dake kad'awa a d'akin, idanuwanshi sukayi jajir kamar gauta,
pure red eyes d'inshi ya d'ago ya zuba mata, yaga duka-dukanta bazata wuce jikin auta Suhaima ba,
dayake ita a k'auye take, babu abinci mai kyau, ba tsaftaccan ruwan sha,
balle ingantacciyar kulawa, shiyasa a jiki bazata wuce kamar Suhaima ba,
a fili yace " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,
Allahumma ajirni fi musibati wa'aklafli khairan min ha,
ya dad'e nan tsugunne kafin ya rarrafa zuwa kan katifa ya kwanta saman katifa had'i da fad'awa duniyar tunani,
a ranshi yace " Astagfirullana wa atubhi alaik, Allah na tuba, wato idan nace Umaina cousin sister na,
tayi mini kad'an da yarinta sai Allah ya nuna mani Umaima cousin sister Nauman,
itama dana rainata sai Allah ya had'a ni da  Neesah, itama nace she's younger,
an now da Allah ya tashi maganinshi yanzu sai ya had'a shi da wacce ta fisu k'ank'anta,
ta fisu rashin komai dayake magana,  k'auyenci, jahilci, k'idahumanci, wacce suka fita komaita,
wacce bata kaisu komai ba, wacce ko'a aikatau dukkansu sunfi k'arfin su d'auke ta,
yace " bai auren Umaima da Umaina saboda basu da cikekken ilimin boko da wayewa,
sannan bazasu iya d'aukarshi ba, har Neesah da tayi karatu a America,
sai da ya kushi ta, da Allah ya tashi maganinshi sayya bashi illiterate, villager,
and she's not wise at all,
" zanyi bacci, ina zan kwanta.....!?

Yaji muryarta ta katse mishi tunaninshi, d'an kallanta yayi ya ganta tsaye tana ta faman soshe-soshe,
a fili yace " wannan rainanta zanyi ko tarbiyyarta zanyi kome.....!?

"Impact wannan rainonta kawai aka bani, RAINONTA ZANYI!,
lalle _*RABO AJALI...!*_ duk duniya babu abinda yafi RABO k'arfi,
dan haka ake cewa *RABO AJALI...!* kamar yadda babu wani mahaluk'i daya isa ya kaucewa ajalinshi,
haka babu wanda ya isa ya kaucewa rabonshi, kamar yadda idan ajali ya zo ko ba ciwo ake zuwa ko babu ciwo,
haka RABO keda k'arfi yake kuma kiran mutum zuwa gare shi duk inda yake,
rabonka ko a bakin kura yake sayya fito ya dawo gareka,
haka ko rabon taka waje ne dakai dole sai kaje ka taka, shiyasa idan kwanan mutum ya k'are,
ganyen sunanshi ya fad'o k'asa, mala'ika azara'ilu sayya duba gabas da yamma, kudu da arewa, ya ga baka da sauran wani rabo a duniya dai-dai da kwayar zarra kafin a d'auki ranka,
shiyasa Allah yace " babu wata rai da zata d'and'ani mutuwa face ta gama cinye rabonta tas,
" ni fa bacci nake ji! ta fad'a cikin shagwab'a da k'uruciya,
a k'ufule Neehal yace " a kaina zaki kwanta....!?

RABO AJALI...!Where stories live. Discover now