25

5.5K 406 93
                                    

_*RABO AJALI...!*_

*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_

'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''

LITTATTAFAINA MASU ZUWA

_*RABO AJALI...!*_
_*SAKI RESHE...!*_
_*WATA SHARI'AR...!*_
_*DUK NISAN DARE...!*_
_*NISAN KWANA...!*_
_*NADIYA...!*_
_*ABU A HUDU...!*_
_*DA KAMAR WUYA...!*_
_*SAKI NA DAFE...!*_

2️⃣5️⃣

Cikin kid'ima da tashin hankali yayi saurin mik'ewa tsaye zumbur,
a matuk'ar tsorace duk ilahirin jikinshi na kerrrrma yana kalle-kalle wanda idan za'a kasheshi bai san dalilin faruwar hakan ba,
k'arar fad'owar da yayi daga saman gadon ne ya farkar da Najwah daga baccinta,
saurin mik'ewa tayi ganin yanayin  da yake ciki,  " lafiya! mike damunka my life....!?

Tayi maganar tana k'arasawa gabanshi, k'ok'arin motsa lips d'inshi ya soma yi yana san yin magana amma ya kasa,
ganin haka ya Najwah rungume shi, gami da shafa kanshi had'i da bubbuga bayanshi kamar baby,
lakur yayi a jikinta yana sauke ajiyar zuciya had'i da fitar da numfashi har ya samu nutsuwarshi ta dawo.

**********************************

Cikin matsanancin mamaki Umairah tasaki baki had'i da zaro ido tace " 'yan uku....?

Fuskar Nauman cike da murmushi tamkar shi akayiwa haihuwar,
yace " yes of course, kinga ikon Allah ko...?

Hannu Umairah ta mik'a ta amshi Baby daga hannun nurse had'i da washe baki,
tace " Alhamdulillah! Alhamdulillah  ala kullu alin Allah mun gode maka abisa wannan kyautar,
lalle *RABO AJALI...!* ne sau d'aya tak fa ya tab'a sex da ita amma kaga dayake *RABO AJALI...!* ne har 'yan uku,
nasan duk inda mijin Neelah yake a fad'in duniya na tabbatar sai ya ji a jikinshi,
Naufal da farin ciki ya hana shi magana yana rungume da Baby boy d'aya a k'irjinshi,
idanuwanshi lumshi yana jin wani irin sanyin dad'i na ratsa duk wata gab'a dake jikinshi,
zuciyarshi nayi mishi sanyi yayinda yake ji dama yaranshi ne,
ina ma shi Allah yayiwa wannan ni'imtacciyar kyautar mai cike da rahama,
a hankali so da k'aunar yaran ke ratsa magudanar jiki da tsokar jikinshi,
  nurses suka fito daga Theater room suna tura gadon da Neelah ke kwance zuwa rest room,
da sauri suka bi bayan nurses d'in Nauman da Naufal na rungume da Baby boys,
while Umaira na rungume da Baby girl, kan bed aka kwantar da Neelah had'i da jona mata drip,
d'aya daga cikin nurses d'in ta kalli su Umairah tana murmushi tace " to Auntyn Babies a bada su za'a sanya su cikin kwalba,
cikin rashin fahimta Naufal yace " kwalba kuma wacce iri?

Nurse d'in zatayi magana Nauman yace " eh! dole za'a saka su a kwalba na 1 to 2 month's,
" akan wanne dalili....?

Cewar Umairah idonta kan Nauman, sai da yayi murmushi kana yace " bakwaini ne basuyi kwari sosai ba,
suna buk'atar cikin mahifiyarsu, Umairah tace " to amma dai ai a  bari su Daddy su zo su gansu tukunna ko...?

Nauman yace " rufa min asiri ni na isa, yaushe su Mamyn zasu k'araso...?

Ya fad'a yana kallan Naufal, sai lokacin Naufal ya tuna ba'a sanar dasu Mamy ba,
kanshi ya dafe had'i da cewa " ya Salam..!, Umairah ta kalle shi had'i da cewa " me..!?

" Gaba d'aya mun manta bamu sanar dasu Daddy ba, yayi maganar yana dialing number Daddy,
Daddy dake zaune  kan sallaya yana azkar kafin ketowar alfijir wayarshi dake saman bed ta soma ruri,
har wayar ta gama ringing bayyi picking ba,  k'ara kiran wayar Naufal yayi a karo na biyu,
harta kuma tsinkewa Daddy bai d'aga ba,  Umairah tace " baiyi picking ba...!?

" Eh ina ga yana azkar ne, ya fad'a yana mayar da wayar cikin aljihunshi tare da mik'ewa,
ya kalli Nauman yace " muje muyi sallah, batare da Nauman yayi magana ba ya kwantar da Babyn hannunshi,
haka ma Naufal kana suka fita, a masallacin asibitin sukayi
sallah suna fitowa kiran Daddy na shigowa wayar Naufal,
cikin girmamawa ya gaida mahaifin nashi kana ya sanar dashi Neelah ta haihu,
Daddy yace " masha Allah me aka samu...!?

RABO AJALI...!Where stories live. Discover now