CHAPTER 4

3.8K 282 17
                                    

UNGUWAN SARKI,KADUNA STATE.

Unguwa ne hadadde da manya manyan mutanen Nigeria masu matsayi da kudi ke zama,unguwa ne wanda ba Wanda ya damu da me Dan uwan sa ke yi saide bangaren da jama'a ke kasuwanci toh nan ne ake gulma kamar baza'a mutu ba. Wani me machine har hantsilawa yayi saboda gulma ganin gidan mutane.

Gida ne Dan kare kamar sauran kuma ko wanne da tsarin ginin sa saide wani yafi wani amma ko wanne da kyan sa.

The mansion after passing the gate

Furanni ne jere gaban gidan masu ma banbantan kaka da kuma yanayi sunyi das das dasu sun kawata gidan ga bakin gate da ya kara wa gidan kyau ruwan gold ne gaba dayan sa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Furanni ne jere gaban gidan masu ma banbantan kaka da kuma yanayi sunyi das das dasu sun kawata gidan ga bakin gate da ya kara wa gidan kyau ruwan gold ne gaba dayan sa.

Gidan a hade yake waje daya saide yana da bangare 3 ne kuma ko wanne an tsara shi ne bisa yanda mai bangaren ke son nashi da kaya me kayatarwa ba tare da anyi almubazzaranci ba.

Wasu motoci ne guda 5 suka shigo gidan sunyi convoy dukan su bakake ne banda na tsakiya Wanda yake fari wani kurtun sojane yazo ya bude motar
Wani kyakkyawa,dogo,fari,mai saje,ga diri tabarakallah masha Allah Kamar balarabe ne naga ya fito sanya yake cikin kayan sojoji fuskannan a daure babu alamun wasa ko kadan dukka sojojinne suka Sara masa a tare baiko kulasu Ba ya shige ciki abinsa

Mahaifiyarsa ya Tarar zaune a parlour tana kallon news ga fruit a gefe tanasha hankali kwance cikin fara'a da walwalan ganin mahaifiyarsa abin kaunar sa yace mom! jin muryan Rabin ranta kuma danta wato CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR ta tashi yazo da sauri ya rungumeta tare da manna mata peck a kumatu yana fadin I missed u mom itama tace missed you too son

Dama tun dazu shi take jira domin tasan da dawowarsa
Tace son go and fresh up sai kazo kaci abinci ko ? smiling yayi yace okay mom tare da hayewa middle staircase saboda shine nashi , na hagu na matar shi zakiyya and the one on right for his mom.

Bathroom ya fada direct Ba tare da tinanin Komai Ba ya cika jacuzzi da ruwa yasa bathing soap and perfume ya shiga ciki ya rufe idonsa tinanin zakiyya ne ya fado mai,
shikam ya rasa yadda zaiyi da ita kai kace daura Mata shi akayi a kafa ba auren so sukayi Ba ace Sam batada time dinshi yauma da zai dawo daga tafiya she can't stay at home just for a day thank goodness he hasn't let her become a fulltime working wife as she wanted or else Hhhhhhh iska ya furzar domin abin ya fara isanshi Gaskiya saboda ko hakkinshi na aure yanzu da kyar yake karba agurinta.

Ganin tinananin bazai fisheshi Ba yasa ya gama wanka ya daura alwala, da Rigan wanka zai sa ya Fasa ya daura towel ya fito rike da karami yana goge jiki.
CPT YAZEED ABDULMAJEED UMAR kenan! Matashi me shekaru 35 da ga marigayi ALH. ABDULMAJEED UMAR

ALHAJI ABDULMAJEED UMAR is a multi millionaire international businessman with the organisations and companies namely jeedmar empire, jeedmar furnitures,jeedmar shoes and clothing,jeedmar oil company, jeedmar rice,jeedmar sugar,jeedmar cement,jeedmar orphanage and much more.

Asalinsa fulanin zamfara bayan ya gama karatu ya fara business ikon Allah cikin kankanin lokaci ya bunkasa har ya fara companies a different countries a yawon kasuwancinsa ne ya hadu da mom wacce take Nigerian-arabian wato babanta Dan Nigeria mamarta er riyad(saudi)amma a Dubai suke zaune.
Sun hadune ta sanadiyyar babanta saboda Suna kasuwanci tare sannan ya gaba da hankalinshi.

Haka dai sukayi aure kuma lokaci daya soyayya mai karfi ya Shiga tsakaninsu amma Abu daya suka rasa haihuwa haka sukayi shekara 12 Ba ko batan wata tukunna daga baya Allah ya dube su da idon rahama ya basu da namiji wadda suka samai YAZEED tun yana Yaro yakeson armies shi baya kallon cartoon irin na yara in ka Ganshi ya na kallo to sojoji ne har faint na dakin shi na sojoji ne. wata rana ALHAJI ABDULMAJEED ya tattari family dinshi gaba daya akan zasuje aikin hajji dukda Cewa wasu daga cikinsu sun sha zuwa amma wannan karon a tare yakeso suje saide mom bataje Ba itada YAZEED domin Ba tada Lpy sai akabarta tare da kakus Maman ALHAJI ABDULMAJEED.

Bayan sun sauke farali ahanyarsu ta dawowa sukayi hatsari a jirgi inda yawanci suka rarrasu wasu kuma suka sami matsalan haihuwa shi kuma ALHAJI ABDULMAJEED was paralysed. Alokacin YAZEED na shekara 13 saboda tsananin Sabon da yayi da mahaifinsa hakan yasa ya zama so moody rayuwarsa duk ta canja ya zama shiru shiru lokacin dayatafi makarantar sojoji at that tym he was 25 Anan aka aiko masa da rasuwar mahaifinsa yayi kuka har ya gaji tun daga lokacin aka dena gane kansa bayan ya kammala ya dawo anane ya saida some companies na dad dinshi to the some Arabian and British partners na dad din nasa wasu kuma ya rarrabawa family members marasa karfi sosai akan su kular mai da companies din,sai su dinga yin 50 50 atakaice de bai rike ko company daya Ba domin shi soja yakeson zama.

Alokacin da yaje wani mission a Washington Anan ne ya hadu da zaliha lokacin tana shekararta na karshe a university wasa wasa soyayya maikarfi ya Shiga tsakaninsu bayan ta kammala sukayi aure amma ita tace burinta aduniya shine ta zama businesswoman amma YAZEED yace shi bazai iya juran zama babu mace a kusa dashi Ba amma idan ta yarda zai bude mata boutique
Ganin da babu gara ba dadi yasa ta yarda plaza guda ya siya ya mayar mata boutique da office dinta aciki Dana wasu masu mukamai kadan daga cikin masu aikinta.
Amma duk da haka bai tsira Ba domin kullum batada aiki sai boutique da ka tabata boutique dinta kawai ko lokacin kanta batada shi.

Wannan kenan

Show some love by
Liking,
Sharing,
Voting
And
Commenting.

Love you Lodi Lodi sweethearts

29th April 2019
Mzz untichlobanty💕

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now