CHAPTER 11

2.8K 212 9
                                    

A zabure ta wantsalo daga cikin booth din tana salati ta fado a gaban lukman tare da kurje hannunta

Bude idon da zatayi taga takalmin soja

sai alokacin ta tuna mai ya faru kawai sai idonta ya ciko da hawaye

Fitsarin da takeji dazu ya dawo ya cika mata Mara taf

Yau tasan ta Shiga uku kashinta ya bushe ta Shiga hannun soja

Tsawa yazeed ya daga mata ke mike tsaye !

Maza, allurar ta motsa.

Ba ita kadai Ba har su lukman Saida suka tsorata

fitsarin da takeji atake yabi jikin skirt dinta tana zazzare ido

tace kuyi hakuri walla.....

Bata karashe Ba yazeed yace shut up my friend, kalleni!

Sai alokacin ta kalleshi babu shakka wannan basamuden datayiwa rashin kunya ne jiya itakam ta shi uku Ashe soja ta tsokalo

Duka kam yau zata shashi harda na sadaka

Tace Dan Allah kayi hakuri ka yafe mini wallahi bazan kar....

Yace shhhhh yimin shiru

Yazeed yace Samuel cage dinnan a saka kayan aiki.

Samuel yace yes sir an gama sannan ya juya da sauri har kadan sa na hardewa saboda yadda yaga tan ogan NASA ya baci.

Minal kuwa da ta San nata ya kare tafara Cewa oga sir kayi hakuri karka hadani da arna a caji office dinka wallahi ban sake wa.

Gashi idonta ya ciko da hawaye amma sunki su zubo tayi tayi sunki su zubo

Shi kuma yazeed abinda ke kara bashi haushi kenan takiyin kuka ita a dole jaruma

Karti biyu ne suka fito daga wani lungu tare da Samuel yazeed yace zaki da kadan ki ko raka ki?

Tsalle tafara tana ihu innalillahi wayyo inna na Shiga uku na lalace amma still babu hawaye waiyo Allah na Dan Allah kuyi hakuri kar ku daken.

Ganin fa da gaske in bata Mike ta fara tafiya inda suke so ta tafi ba toh akwai yuwuwar su sheke ta Dan bata Dan alamar imani a fuskan su ba.

Alokacin duka masu aikin gidan sun taru tsabagen muryarta. Shiyasa inna batason minal tana kuka ta kwammaci dije tayi sau goma akan minal tayi sau daya.

Kowa na tsoran bada hakuri kar a hada dashi,wasu kuma na mamakin mai ya hada oga da wannan yar kyakkyawar innocent yarinya Dan basu taba ganinsa a wannan yanayi Ba
dukda sunsan Cewa bayada sakin fiska ayanzu

Gashi mom batanan taje gidan friend dinta zasuyi sulhu ma yar kawar nata da mijin ta sun Sami sabani balle tasa baki

Madam zakiyya ma batanan ta tafi wani get together da sukeyi ita da business partners dinta Wanda yazeed bai Masan dashi Ba. Haka ta kwashi kafa har garin Lagos.

Da minal tayi hawaye yazeed zaisa a rabu da ita saide besan tsananin tashin hankali yasa ta kasa hawaye ba yo taga Garada kamar yan wrestling ba imani a idon su gasu ko Riga babu.

Kallonta yayi yace ke al'amarinnaki bayan tsiwa harda taurin kai ko ?
Tace wallahi oga sir Ba taurin kai bane Yazeed yace take her away. Damko ta sukayi tana burburwa tana fadin ku sake ni wallahi ku sake ni, can dai batasan yanda akayi tace wai ku wasu irin arna ne zaku rike musulma ko bakusan darajar mace bane a rayuwar ku?

Faduwa gaban yazeed yayi saboda flash da ya gani a idon sa idan zakiyya matar sa ne fa? Yazeed yace ku sake ta ta tafi da kafan ta, in tayi muku taurin kai ku harbe ta.

Sum sum ta isa har gaban wani tsamurmurin daki daya daga cikin su ya hankadi keyarta tare da rufe kofa. Tana juyawa wasu bakaken beru sukayo kanta babu shiri ta antaya a guje saide ba hanya.

Da iya karfin ta take buga kofar har Amma shiru kake ji. Kawai tayi shaddar kuda ta dauki wani guduma da ta gani cikin kayaiyakin da ke dakin. Batasan shima kayan horo bane.

Gini ta samu ta fasa ta dayan barin tana fita caraf aka danko ta. Batasan yazeed yana sane da motsin ta ba saboda yana kallon komai. Hakan yasa ya je ya jira ta gama fasawan.

Cizo ta gatsa masa a hannu Abu na farko da ta fara gani shine bushiya kawai ta dale fitsari nabin skirt dinta domin ahalin yanxu ta tsula yakai sau biyar haka ta makale bishiya kyam Lamar ranta yana jiki gwaliyo tayi ma garadan dake kokarin jijjigo ta.

Yazeed da ke kallon inda ta cije shi yace ku barta sannan ya janyo kujera ya zauna. Hakan yasa take tunanin ko kofan rago akayi Mata, AI kuwa ta samu amsar tambayar ta ne lokacin da taji mahauniyi/hawainiya ta hau jikin ta.

Da gudu ta sauko yazeed yayi musu alamu da hannu akan su kamo ta,Gudu take Suna binta har suka iso wurin swimming pools Wanda ke bayan gidan

Da gudu ta sauko yazeed yayi musu alamu da hannu akan su kamo ta,Gudu take Suna binta har suka iso wurin swimming pools Wanda ke bayan gidan

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Toh anzo wurin minal nason wasan ruwa amma bata taba Shiga mai yawa Ba gashi Ba tashin kauye tayi ba balle ta iya nitso da linkaya a rafi. Amma kuma ga kartin nan Suna tunkarota kuma wa dannan bazasuyi mata da kyau ba.

Kawai sai ta yanke shawara gwara ta fada ruwan koba Komai gawanta zatayi mutunci da ace duka ne ya sheke ta.

Finndumm!! ta fada swimming pool din, Yazeed Wanda ke tafiyan kasaita har ya iso wajen Alokacin lukman na shirin fadawa ruwan Dan ya cetota Yazeed ya dakatar dashi

Rigarsa ya cire sannan ya fada ruwan alokacin har tasha ruwa nimfashinta ya kusa daukewa ya daukota

Akunnenta ya rada mata bashi sannan ya fito da ita yacewa masu aiki su hada mata shayi mai zafi tasha sai su nuna mata side dinshi Tasameshi acan. Sannan su lukman suje su dauko jamal kuma karkowa ya sake ya fadawa mamy ko Jamal abinda ya faru

Yana kai wa nan ya wuce side dinshi
Wet trouser dinshi ya cire sannan
Ya saka wani tare da farin T-shirt kamar Wanda ya cire sannan ya fada gadonsa yana tunanin abinda zaiyiwa minal Idan ta farfado batayi kuka ba

Domin yaga sanda ta suma a hannunshi........

Am feeling so sleepy yet typed this happy because of the love I have for u guys
Show me some love as well

11 June 2019

Mzz untichlobanty💕

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now