CHAPTER 35

2.8K 201 8
                                    

Koda asuba tayi yazeed da kyar ya tashi yayi alwala sannan ya tafi masjeed. Da ya dawo Shirye shiryen fita aiki ya farayi yanada meeting by 7-10 zai dawo gida dan yau sai ya kwashi gara zaibar zakiyya ta tafi (or akwai matsala)tunda business appointment din sai gobe,dan haka sai 4 na yamma tabi jirgi.
Koda ya fito Daga gidan tunawa yayi da wayan minal Wanda bai bata ba dan haka ya Koma yana mai Jan dogon tsaki da bakin cikin zai Sanya wannan aljanar a idanunsa well maybe ba bakin ciki yaje ba haushi yakeji saboda banzan plan din lukman Anyway Koma wannene shidai yasan bayaso yasata a idanunsa.

Dakinsa ya Koma ya dauko wayar daga charji ya kunna yayi downloading su WhatsApp da su Instagram da snap chat sannan ya tura  mata katin 10k yayi sub na monthly 10GB to amma taya zai bata ? 

Tsaki yaja yace banida time I better hurry up. Dakin zaky ya fara Shiga yace karta tafi akwai wani serious magana da zasuyi inya dawo (😁yazeed fadi gaskiya) inyaso saiki ni jirgi tace mortar fa yace malam suke zai kama hanya anjima,Tace okay.

Yanda tayi magana Kamar bazatabi umarnin ba dan haka yazeed yace idan kika tafi batare da izinina ba karki dawo,aiko Kamar yasani dan batayi niyan tsayawa ba amma tanajin wannan magana ta sauke duk makaman yakinta dan bata Shirya zama bazawara ba.

Komawa tayi ta kwanta tana mai janyo wayanta sannan ta fara chatting da sabuwar kawar da tayi.
Direct dakin minal ya wuceya samota tana bacci ta d'are d'are akan gado pajama ne ajikinta da rigarsa me dogon Hannu

Ahankali yazeed ya tako yazo har Inda take abakin gadon ya zauna murmushin mugunta yayi koba Komai zaiyi enjoying game dinnab sannan ya ajiye wayar ahankali ya tattaro kafar minal ya hadota sannan ya dauketa direct kan coach yaje ya zauna rugume da ita kan cinyarsa sannan yakai bakinsa daidai kunnanta ahankali yace aljana !ke aljana! motsi tayi kadan tasa hannunta ta rungumosa domin tunaninta pillow ne tace kai inna! kai inna !yaushe ma aka kwanta?
Dan gira yazeed ya Daga yana smirking irin yarinya you don't know what is going on.
Hannu yasa ya shafa kumatunta yace aljana tashi. Tsaki taja duk acikin baccin tace wallahi deeje ko ki ficemin a daki ko in mugun saba miki.
Allah yayi minal da mugun gigin bacci saide idan tâyi Baccin ya isheta wato ya sauka akanta amma inba haka ba wani zubin har magana zakuyi amma batasan Anyi ba.

Kallon agogon hannunshi yayi yaga har 6:23am yayi kawai sai ya kamo yatsan hannunta ya gantsara mata chizo zaburowa tayi tana yin kicin kicin da alamun bala'i yayinda take Cewa wallahi yau zanga uban dazai hanani chin uw**ki a gidannan,saina Keta miki  rashin mutunci,wallah.......

Maganarce ta makale saboda kankamota da yazeed yayi domin kokarin sauka takeyi.
Fiskanta ne ya chanja Daga fada zuwa dan tsoro da kuma mamaki,zazzare ido takeyi Kamar ankama malam da karuwa sannan tamike a tsorace tasowa yayi zai kamota ta turo baki sannan tace;wallahi nidai karka matso niba har iska bace! Zaro ido yazeed yayi sannan ya hade rai ya finciko hannunta ya matse sannan yace ubanwa yace ki kwanta akan gado sai alokacin ta tuna Ashe tana chanja bedsheet tayi bacci saboda yayi kura tunda ba hawa kai take ba.

Ba Kare kai straight forward tace kayi hakuri gyara gadon nake bacci ya daukeni, gyada kai yake da ma'ana biyu;

1.ya gane Cewa ba da gagan tayi bacci akan gadon ba.
2.yayi accepting apology din.

Yace kinsan wani Abu?ta gyada kai yace saboda kin bani hakuri ba tare da mishkila ba Daga yau na yarda kina kwana akan gadon.

Washe hakora tayi tana grinning like a fool tace lâ dama kanada kirki ?ai na dauka .......sai kuma tayi saurin safe bakinta tana zare ido na abinsa ta fada dan batasô yâ fito Fili ba.

Matsowa ya karayi kusa da ita ya bata kwas yace da dance banida kirki ne?ina dai yin kirki nane ga Wanda yakeso. Hope kin gane ? Gyada kai tayi tace amma inada magana
Gira ya Daga alamun yanajinta,tace dan Allah idan kanayimin magana kadan dinga anfani da kalmomin turancin masu sauki.
Dan daure fiska yayi alamun nazarin yaushe yayi using complicated word ? Dan ware idanu yayi alamun ya gano yace hope dinne complicated word?tace to ai ka kara sani duhu menene complicated kuma ?yace oh. my. God! Kinyi makaranta kuwa?murmushi tayi sannan ta gyara tsayuwa tace ras! Har SS 3 ma kuwa. Jijjiga kai yazeed yayi.

Aransa yace I wonder how your teachers will be like kara kallon agogonsa yayi yaga har 6:39 yayi wayan yayi saurin daukowa yace ke ni ungo dallah banson shashanci wayace akwai Komai a ciki abinda baki ganeba ki nunamin sanda nake free Washe baki tayi tace Toh nagode Allah ya saka ya kuma mayar maka fiye dashi murmushi yadanyi domin yaji dadin addu'ar nata

Yace kin tana rike babbar waya kuwa ta gyada kai wani karfin guiwa ta samu na Cewa a dawo Allah ya kiyaye.
Alokacin har yakai bakin kofa kasakasa yace Ameen ransa wasai Daga damuwar jiya amma bai nuna ba.

Hade fiska tayi tana mai mamaki kamin ta tabe baki tace kaika jiyo mutum Kamar me aljanu yanzu yanzu sai ya chanja Kamar yama sunan abar?.... Emm...yauwa chameleon.

Washe baki ta karayi sannan ta dale gadon ta a guje tana mai bude kwalin wayar wow!masha Allah !wayyo Allah na wannan tawace?Allah na gode ma wayar mai kyau ni yanxu ko a mafarki akacemin zan sami wannan wayar a rayuwata ai bazan yarda ba kai Alhamdulillah kawai sai ta fara kuka su inna ta tuna tace bari anjima in rokeshi wata kila ya bari inje.
Wayar ta fara dubawa babu Komai a contact sai number din mom.
Camera ta Shiga ta dauki selfie kwalli daya tana turo kanta gaban cameran dan haka Rabin fiskantane ya dauku ga ranan hantsi ya dan hasko kumatunta abin sai yayi mugun kyau.

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Yazeed ko a cikin mota a hanyarsu na meeting yayi shiru yana tunani Wai shin anya kuwa minal zata yarda da abinsa zaizo mata dashi ? Anya kuwa bazai bari yabi shawarar lukman ba batare da ya chanja ba?luku yace kawai su fahimci juna inyaso su hada gado da yardar yarinyar amma shi matsalarsa kenan kwanciya da Itan. Anya bazata masa ganin mahaukaci ba idan yace ta ara musu mahaifarta? As a surrogate mother? No !no! yazeed kar kayi haka.

Tsaki yaja yace bari kawai in zubawa sarautar Allah ido, amma na fasa kudirina.

Lukman ne yace boss yane yace ba Komai okay kawai luku yace dan ya fahimci abokin NASA is not in the mood.

10:15AM

Yazeed a mota Suna dawowa gira wayarsa ya zaro yayiwa zakiyya message cewa gashinan a hanya.

Yana dawowa ya samota parlour tana shan kanshi tana daddaga kai tana huhhura hanchi ita adole ga matar manya. Hannunta ya riko yana bata side hug yace Ashe zaki taroni dan smiling tayi kamin suka zauna a rants tana Cewa Koma wace magana ce Indai ba zancen zai bata white pradon bane to is useless.

Minal ce ta sauko domin ta fada masa batasan yadda zata buds au account din Instagram ba

Zakiyya cikin kallon wulakanci da kaskanci da nunawa dan Adam shidin ba kowa bane tace ke zonan.
Sumul sumul minal tazo ta tsaya adan gefe dan she is not in the mood to create a scene ga kuma yazeed ya kafeta da idanu.
Tace gani tana mai kafeshi da dogon kallo. Zuciyarsa ce ta buga na zakiyya ko girgiza yayi dan har wani tsorone ya shigeta saboda yadda minal din tayi maganar.

zakiyya tayi witnessing kallon da minal kewa yazeed amna bataga na yazeed ba dan haka zakiyyan tayi kwafa tana aiyana yanda zataci ub*n minal inta dawo sannan tace ni zanzo in sameki ne ko me kuke nufi ? Banson iskancinnan naku fa irin na talakawa.

Ran yazeed yayi mugun baci da yanda zakiyya ke gayawa minal magana dan haka yace baby ya isa mana me mayasa kika kiratane ?

Harara ta bankawa minal sannan tace ki kawowa MY LOVE coffee kuma saura ki tsaya kina tafiya Kamar tsutsa.

Minal aranta tace Nasan dan kinga idon mijinki ne kinsan bazan'kiyi ba da Kinyi kadan ki sani aiki wallahi tunda ke bakisan me ake kira da mutunci ba kema bai dace a mutuntaki ba, dadinta ma dai aikin mijina zanyi.

Kitchen din ta Shiga ta hado sannan ta kawo,bata 'kara kallansu ba ta hayewarta sama tana maijin haushin yazeed din. yana gani akaci fiskanta amma baiyi magana ba

kallon zakiyyan yazeed yayi yana dan smiling dukda ko izuwa yanxu tsoran answern dazai samu yake  yace baby I....uhm...hhhhh I need a baby!
Kallonsa tadanyi fiskanta a yatsine a lamun confusion tace you already have one, ko baby ka kirani ba ?....... Just wait a minute !do you mean kanason wanchan aba.....

Datseta yayi ta hangar Cewa no!d'a nakeso
Ajiyar zuciya ta sauke tace matsalar da dan sauki.

Hello team yaznal and yazya hope kuna lahiya ?by the way did you like this chapter?

Don't forget to VOTE AND COMMENT.

See yah😘

Miss untichlobanty💕

26th October, 2019.

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now