CHAPTER 62

3.6K 262 25
                                    


Laila zaune a dakin da aka kwantar da ummi tana karanta wasikar jaki yadda Komai ke faruwa cikin gaggawa har zuciyanta ya saba da damuwa yanzu ya zama normal taga hannun ummi na motsi da Sauri ta matso kusa da ita tare da dafa hannunta tana hamdala kamin ta fara fading ummi?
A hankali ummi ta bude idonta tun bata gani har Komai ya wartsake mata murmushi ta sakarwa Laila a gajiye da gudu lailan ta fice sannan ta nufi room din da doctors din jeedmar family suke domin an ware ward musamman jeedmar patients kawai ake kwantarwa.

A gaggauce doctor Muhammad yazo yayi attending ummi Inda yayi hamdala. Tambayanta yayi ko akwai wata matsala ta girgiza kai alamun babu yace ko zata iya iya tashi tayi tafiya ? Mikewa tayi da taimakon Laila jiri yadan dibeta,sannan tadan taka da alamu dai babu batun paralyse bude baki tayi tanason tace a bata ruwa. Taci dib! Ta sake gwadawa same thing hankalinta a tashe ta tunawa Dr Muhammad bazata iya magana yace wannan ba wata matsala bace within 2 months or less than that zata fara magana Insha Allah.

Kiran yazeed yayi ya sanar dashi ummie ta farka amma tayi loosing voice dinta temporarily, bazata iya magana ba.
Hamdala yazeed dake kwance akan cinyar minal yana bata labarin Mashkur yayi yace Toh ai haka akeso gamunan zuwa asibitin dama ina planning ayi transfer din Aisha cousin din zakiya zuwa hospital dinmu saboda wancan is a public hospital ba kayan aiki sosai Nasan abin gwamnati though gwamnatin mu yanzu tana kokari sosai. Doctor Muhammad yace hakane Allah dai ya taimaka shugaban kasan mu ya kuma  kare beloved country Nigeria. Allah ya rabata da corruption and corrupted people yazeed yace Ameen ai aikin da muketa kokarinyi kenan kasan wani zubin ba laifin manyan bane na kasa damu dinne though ba duka aka taru aka zama daya ba kuma akwai wasu manyan Wanda suka sunada laifinsu saide gyaran Allah. Harkan tsaro ma Muna daidai kokarinmu matsala rashin hadin kai ne.
Dr Muhammad yace hakane yazeed yace bari gamunan zuwa amma zamu biya ta dayan hospital dincan sai muga yana za'ayi transfer din aishan ko?  Dr yace okay.

Kallon minal yayi wacce take kallonsa da alamu tana jiran karun bayani though ta fahimci abinda ya wakana confirmation take jira. Gyada kai yayi kamina ya mike ya zauna yana gyara gray T-shirt dinsa .

Gani yayi minal ta tsaya tana kallonsa tana murmushi yace lafiya dai ko? Matsowa tayi ta dale cinyarsa shide kallonta yake ga mamakinsa yaga ta riko fuskarsa da hannuwanta guda biyu sannan a hankali ta hade goshinsu.
Wani irin yanayi suka fara Shiga dukkansu biyu kamin ahankali minal ta rude gap din dake tsakanin bakinsu.

Firgigit yayi ya dawo Daga tunanin daya Shiga sanadin zama da minal tayi a cinyarsa  tana jijjigasa cikin yanayin da yara Yan naci ke magana tana fadin yazzy baby tashi mu tafi mana tsaki yaja saboda haushin datse masa tunani da tayi.

Matso da fuskar nata ta farayi kusa dashi Kamar yadda ya gani a daydream dinsa. Goshinsu ta hada tana masa murmushi yayinda ya rufe idonsa yana jira yaji lips dinta kan nashi saide kash booo! Tace yadda yara keyi Idan zasu tsoratar da mutum kamin ta kwasa a guje.

Jagwal fuska yazeed yayi Kamar zaiyi kuka yace you are such a fool to believe that she will kiss you.
Why?why? Wai ita Komai saina koya mata ne? I should have known since from the beginning that this will happen.

Kwalla mata kira yayi yace you better hurry up ! tace yes boss yazzy baby.

Gurnani yayi yace not this name again. At least kan ba kwando bane.

Fita yayi ya sanar dasu Jamal improvement da aka samu aiko sunji dadi daganan yace su Shirya yanzu zasu fice. Mashkur yace ba Inda zani Daga isowa. Yazeed yace ai haka isa ba ka wuce kawai mu tafi. Dan dole Badan yaso ba ya tashi yana fadin Allah kamin nabar kasarnan ka samomin mata Kamar amaryarka. Hararansa yazeed yayi yace Allah ka dauke idonka akan matata. Hade Hannu Mashkur yayi yace sorry ubale (sarcastically= cikin gatse).

Dai dai lokacin minal ta fito tana fadin yazzy baby yanzu inna suka dawo kuma sunce direct asibiti zasu su Duba jikin ummi dayake Suna Dan dasawa kuma tace zata taho da mutuniyar.

Yace aiya nalama khadijatu ba dama ai kinsan mutuniyata ce sosai. Muje ko jin shiru abokan NASA basu amsa mishi ba yasa ya juyo ya kallesu aiko suka sheke da dariyar shekiyanci kamin suka hada baki wajen Cewa YAZZY BABY?😂😂😂 dariya suka kuma fashewa dashi harda rike ciki. Kicin kicin yayi da ido yana kallon minal atake ta make kafada tare da fadin ba laifina bane sabo ne.

Tsaki yaja ya hade rai kamin ya fice Dan yasan Idan bai yi taka tsantsan ba Toh haka zasuyita tsokanar shi.

Koda suka fito yazeed suka gani cikin wata farar BMW Jamal yace wannan gayen da maitar farin mota. Lukman yace mutumin fa ya hade rai. Mashkur yace ki yadda ya kwame a drivers sit yanacin magani. Kallon minal Mashkur yayi yace amarya ki taimaka mana irin wannan hade rai da angon naki yake. Hararan su tayi tace ai duk laifinku ne kamin taje tayi shigewarta gaba.

Kunnuwanta ta kama ta rike tare da fadin kayi hakuri bazan kara kiranka dashi a gabansu ba I promise kallonta yayi ya dauke kai.
Hannunsa ta riko tace haba mana angon minal yanzu bazaka iya yafemin Dan laifinnan ba?murmushi yayi ya kamo hannunta yayi kissing yace Luv ! Ai bake nake hadewa ran ba inayi ne domin Susan Cewa banason su kirani dashi only have that right. Tace Allah yace yup rungumeshi tayi tace am happy tunda ba dani kake fishi ba pecking din kumatunsa tayi yayi pecking lips dinta daban yace kiss me please! Tayi shaking kanta alaman NO yace please ! Tace no puppy eyes ya mata tace fine kallon kallo suka farayi ido cikin ido Suna matsowa a hankali da alamu sun manta a Inda suke Mashkur yayi gyara murya tare da fadin karku manta bamu bar gidan ba so is not too late zaku iya komawa ciki Ku samu daki dama ni bacci nakeji.

Daure fuska yazeed ya sake yi Kamar bashi ya gama yin abin tausayi ba kamin ya fisgi motan tare da matse totar.

Hospital din da aka kwantar da ayush sukazo inda sukabar su  mom da zakiyya wadda ba abinda takeyi sai bin mutane da ido su sahir har sunyi bacci shatin hawaye bushe a fiskansu.
Mutane Keta aikawa captain yazeed da Dr Mashkur gaisuwa domin ko banza a jarida ka taba ganin su.

Koda suka Sanar da Dr bukatansu Cewa yayi akwai risk Idan akace za'ayi transfer dinta amma bara a gani zuwa gobe. Godiya su yazeed sukayi wa likitan itadai minal tana ganin Kamar ta tana ganinsa Amma sai ta basar saide hankalinta bai kwanta da irin kallon da likitan yake mata ba.

Janyo hannun yazeed tayi domin ta fada masa wani lungu suka Shiga babu kowa a wajen tace yazzy baby ni gas...... Bata karashe ba yazeed yace shhh... Na sani tun dazu kikeso in miki ba sai kinji kunyata ba. Tace me nakeson? Yace don't act innocent I know that you wanna kiss me.(karki wani nuna ke saliha ce Nasan Cewa kinaso ki sumbace).

Hade rai tayi tace nifa ba yar iska bace yace a da kenen tace Toh Toh Toh naji ni karamar yar iska ce ban girma ba, yace wato ni na girma ko? shrugging tayi yace okay bari mu gani.

Hannunsa biyu yasa ya zagaye waist dinta kamin ya janyota jikinsa. Juyata yayi tareda daura wuyarsa a kafadarta lullumshe ido ta farayi Kamar Muna fuka hura mata iska yazeed ya farayi a kunne kamin a hankali yace ji yadda kike rufe ido yawa an kazar kudinka a bola zata mutu in anyi magana kice ke ba yar iska bace. Hardness dinsa minal taji a jikinta saboda yadda suke manne hakan yasa tasa hannu ta rike hakan yasa yazeed zare ido 😮 domin ta shammace shi gashi zata bata mai control button domin dai hakuri yakeyi.

Turewa ta fara yi tare da fadin yazzy baby Dan cire wallet dinka yana damuna jin numfashin ya fara canzuwa yasa  ta juyo tana facing dinsa. Ajiyar zuciya ya sauke still da kaga fuskarsa Kazan he is shocked.
Kallonsa take alaman miye?

Hannunta ya kalla itama kalla tayi taga abinda ta rike ihu ta kwalla tareda rungumeshi Kam tare da fadin waiyo Allah na! Yi hakuri wallahi ban sani bane. Shafa bayanta yayi yace calm down ba Komai ai baki sani ba kuma ai ba laifi kikayi ba😜

Loud Applause sukaji a bayansu harda husur ba shiri yazeed ya saketa don shi ya fara Shiga wani yanayi na daban.

No dogon talk talk just don't forget to vote,comment and share shikenan.

Kai amma tsayafa Wai Waye ma a bayansu su yazeed din tukunna?

Takuce karamarsu babbarsu

Miss untichlobanty💕

9th January, 2020

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now