CHAPTER 26

2.8K 189 10
                                    

Introducing new character safwan and sahir

Sahir and safwan 'ya'yan yayar zakiyya ce Wanda ta rasu two years ago ana kiransu sahboy and safboy tashin turaine su. An dawo dasu wajen zakiyya ne last two month acewar mamanta Wai idan yazeed bashida matsala to su zauna awajenta tunda babansu irin sugar daddy dinnanne dama dan kudi yayar ta auresa kuma sanda sukayi sharadi inta sake ta haihu tofa yaran nata ne shi babu ruwanshi Dan baya bukatan yara.

To ta haifi sahir (6 years old) and safwan (4 years old).
Yaran are very sweet kuma sun saba da zakiyya Kamar mamansu adan zamansu tare tunda dama Ba aiki take zuwa yanxu Ba kuma already sun saba kawai shakuwa suka karayi.

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Atake minal ta sauke wani ajiyar zuciya aranta tace na Shiga ukku na lalace, Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un sunana death.

Da badan tana cikin matsala Ba da tayi smiling domin ta fadi kalmar death daidai

Bude baki tayi zatayi magana kawai sai taji ta kasa Cewa Komai sai hawaye mom kuwa bata kawo Komai a ranta Ba ta dauka minal tana kukan yadda dare daya Allah ya sauya rayuwanta ne(eh tabbas sauyin Shiga tashin hankali ba).

Mom tace bari inje intaho da angon naki Dan Nasan yanxu haka yana hanya idanma be karaso Ba kenan.

🌹

Abangaren yazeed kuwa tun kayanshi na daurin aure ne ajikinshi dama shadda ne fari kal.

Yana shigowa gidan side din matarsa(I think yanxu matansa zance) ya nufa dama haka yakeyi tunda suka Shirya da zakiyya inya dawo sai yaje ya taho da ita dakinsa wataran idan a sama yazo ma to Anan za'a yada zango. Watarana kuma ya samota already a dakinsa.

Yana shigowa ya kalli right dinsa wani iri yaji aransa Wai yanxu matarsa ne a part dinnan left dinshi yayi ya tura kofan dakin zakiyya yaji a bude.......

🌹zakiyya tayi wa Kanta alkawari bazata biyewa yarinyar (Kamar yadda taji su mom sunce)da za'a kawo mata Ba tunda ma mijin nata bayaso ai yazo da sauki duk da maza maciya amana ne ta yarda da yazeed din ta.

Sanda taji guda an shigo da Amarya wani ras ras ras ras gabanta yakeyi amma sai ta matse koda aka shigo da Amarya wajenta wani daci taji ya tsaya mata,tanaso tayi musu wulakanci amma su untichlobanty su hidaya su zasmeen su walia sun mata kwarjini.

Haka suka gaisa sama kamin suka fita itade idonta akan minal tanaso taga ma Wai wacece wannan yarinyar.

Koda suka fita wani Abu taji ya tsaya mata a wuya batasan sanda ta fashe da kuka ba kukanta take hankali tashe Wai yau ita zakiyya akayi wa kishiya da wani ido zata kalli mutane danma ita bamai kawaye bace saboda jiji dakanta.
Sahir da safwan kuwa na dakinsu.

Turo kofar dakinta taji Anyi tace Waye?yazeed ne ya shigo ta rungumeshi tare da fashewa da kukan munafurci. Sanda tayi shiru yace ina boys Dina yau daddy bai gansu ba? Tace Suna dakin su peck ya mata a kumatu yace taje ta kwanta sannan ya juya zai fita zuwa tayi ta tsaya a gabansa ta rike hannunsa tace baby kar ka ci amana ta Dan Allah.

Yace kar ki sa ma ranki damuwa ba abinda zai faru kinji?

Tace ni gaskiya hankali na bai kwanta ba wai me yasa ma mom tayi mana haka ne? Ya za'ayi....

Ransa ne yabaci saboda yasan abinda zata fada ba mai dadin ji bane hakan yasa yace haba zakkya why are you acting like this kinsan fa aurennan....

Fuck you yazeed! You are so fucking annoying i hate you just leave. Ta fada tare fashewa da kuka Dan gani take yazeed a dakin minal zai kwana tunda ya fara noke noke.

Baice mata kala Ba Dan yanxu shi yama rasa meke damunsa Dan haka yabar mata dakin.

Sai alokacin taji wani iri. Saita daura aniyan zata bashi hakuri da safe.

Dakinsa ya Shiga zai fara rage kayan jikinsa saiga mom Tisa kyayarsa tayi har dakin minal dukda ko baiso hakan Ba amma shima he is curious yasan wa aka aura mass Dan yaga mom na rawan kafa akan amaryar.

Salamu alaikum suka fadi in unison yayinda mom da yazeed suka shigo dakin minal. Aunty nafeesa na zaune agefenta daga alamu nasiha take mata.

Tanajin sallamarsu ta sauke Kanta kasa kirjinta na lugude duk ta tsure cikinta ya kada.

Wa'azi sosai aunty nafeesa tayi musu harda kuka wajen bashi amana kamin ta kara yiwa minal nasiha sannan ta fita domin taje ta kwanta Dan jirgin bakwai zatabi ta koma gida yayinda su mom zasubi na karfe ukun dare ita da Yan uwanta domin zuwa gida Kamar yadda tace(amma intention dinta shine ta basu Fili su wala tunda yayi sabuwar Amarya )kuma bata bada ranan dawowa Ba.

Mom ne ta dafa minal tace yata ki dago da kanki kinga ni Kamar mahaifiya nake awajen ki Dan haka babu wani batun kunya kinji?tsoro ne yadada balbale minal zuciyanta na dukan Tara tara yayinda captain yazeed Dada sa hankali ya zuba idanu Dan yaga face din new bride dinsa.

Shahada minal tayi ta dago fiskanta aiko stake captain yazeed ya sankare

Out of all Yan mata mom ta rasa Wanda zata aura masa sai barauniya?maybe Ba barauniya bace har leken asiri ce ko kuma ............. WAIT!so now he get it wato ta biyoshi ne last time dan taga yaya yake Dan tasamu yanda zata shigo life dinsa Gaskiya tayi making a huge mistake hmm he will deal with her

Kallon mom yayi ya mata godiya sannan yace Allah ya basu zaman lafiya tayi hakuri da abinda yayi mata. Kamar da gaske

Minal har hankalinta ya fara kwanciya tadauka an wuce shafin batasan ko bude littafin ba'ayiba.

Mom taji dadi sosai sannan ta sanar da minal Cewa yau ne tafiyanta sannan ta fita ta basu wajen domin komawa side din ta Dan agajiye take sosai.

Tana fita yazeed ma ya fito bayan yayi wa minal wani dangerous kallo yace Allah gaji kanki. Yun daganan tasan ta Shiga ukku, ta kade daga buzun ta har wutsiya

Da sassarfa ta fice ya shiga dakin sa ya tsaya gaban madubi yana kallon kansa, plan yake nema yanda zaici ub*n minal kamin finally yace yes that's it.

Minal kam sanda ya fita aranta tace kai wannan oga sir din Anyi masifaffe ni inyazo ma wulakanci zan kafta mai. Wai zuciyan yace Kamar zaki iya tuno kallo daya mata kamin ya fita tayi atake ta tsure ta kidime yanxu ya zatayi gashi mom zata tafi ta barta waiyo Allah.

Kwanciya tayi abinta sanye da kayan jikinta gyalenta kawai ta cire kamin tayi baje baje atsakiyar gado tana yaba laushin katifar. Allah sarki harta tayi missing din tsohuwar gadonta yar karama da katifarta.

Tashi yayi ya dawo dakin minal domin aiwatar da aniyarsa Alokacin minal ta Dade da Shiga duniyar mafarki Wai tana baccin nan yazeed yazo ya caka mata wuka sannan ya binne gawanta a bayan gidan.

Wani wawan juyi minal tayi acikin baccin dama ita A ne wajen style din bacci ta iyasu kala kala dankwalinta ne ya zame gashinta ya bude dama ta cire ribbon din sanda zatayi alwala

Tsaki yayi aransa yace mata halinsu daya ka Duba iyayenta basuda karfi sosai amma sanda tasa wig mai tsada. Ko ina ta sami kudin? Wata zuciyarsa ce tace masa ka manta barauniya ce ko yar 419? Tsaki ya ja ya bubbuga gadon yayi fiskansa babu alamun wasa domin ya daura aniya kuma sai yayi.......

Toh fa ko menene aniyan yazeed? Fans me kuke gani yazeed zaiyi?don't forget to vote and comment your ra'ayoyi.

Miss untichlobanty💕
23rd September, 2019.

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now