CHAPTER 38

2.7K 245 13
                                    

Dauko wayar tayi ta fito nuna mata gefensa yayi tazo ta zauna karban way an yayi sannan ya bude mata gmail as Mrs yazeedjeedmar@gmail.com yana nuna mata. Instagram account ya bude mata shima as Mrs_yazeed_jeedmar. Tunani yake why ma yaje using mata identity dinsa? Ganin bashida answer yasa ya share. Bayan sun gama ya miko mata wayan yace Toh da fatan dai kinsan illolin social media ko?gyada kai tayi sannan tace ana wayar mana dakai a islamiya ai akan illolinsa yace good you should be careful karkina rubuta Komai kinji ?ta gyada kai yace kinga na bude mini Komai da sunana ne Dan haka ko me kikayi ni zai shafa tace Insha Allah zankiyaye bazan bata maka Suna Ba yace good girl.
Turo baki tayi tace ni Ba girl bace Dan zaro ido yayi da alamun tsokana yace kin zama big girl kenan ta gyada kai da alamun sakarci.
Murmushi kawai yayi ya girgiza kai shikam bil hakki da Gaskiya inyace minal na bashi haushi a halin yanzu karya yayi.
Saide yasani har yanxu baya Santa kawai dai yana kokarin ya fahimceta ne Kamar yadda luku ya bashi shawara.

Mikewa yayi zai fita minal ta riko hannunsa wani electric shock yaji itako minal da bata ma lura Ba giranta Adan hade tace Toni insaram dinnan kace hotuna ake posting ko ? Yace eh tace to naji ance insaram kuma Nide a sanina ram ragone toh Wai hotan rago ake sawa?

Dariya yazeed ya fashe dashi harda kama ciki sannan yace wayace miki insaram ne? Instagram akace, murmushi tayi tace au Ashe ma da sauki instaram ne Ashe,yazeed yace Instagram Ba instaram Ba minal ta turo baki tace Koma wannene.

Yazeed yace kawomin ruwa toh tashi tayi ta fita shi kuma ya shige dakinta bayan Kamar minti daya sai gashi ya fito. Wajen ya nema ya zauna koda ta kawo masa ruwan sip daya yayi ya ajiye.
Bubbuga ka minal tayi tace yanxu Dana akan murna daya shine kasani harna sauka kasa? Hararanta yayi yace ke banson raini fa karkiga ina sake miki fiska, bankai insaki bane ko me?

Tace Allah baka hakuri, ni yanxu dai bari inwuce. Yace okay batare da ya kalleta Ba. Dan turo baki tayi tace Dan Allah ka barni inje inga su innata yace bazaki bafa wallahi ko kofar gidan bikin kika fito bada kwakkwaran hujja Ba nida ke ne.

Hade fiska tayi tana huhhura hanci alamun ranta ya baci sannan ta saki hannunsa Wanda batasan ma tana rike dashi Ba.

Dakinta ta shige ta dauko su Jakarta da hijabinta ta Shirya sannan ta fice. Koda ta fito baya parlourn nata. Idonta ne ya cicciko da kwalla tace ni wallahi inason inga babana.

Gidansu zaliha ko ya cika makil da mutane,anata shiryen shiryen kamu.
Zaliha Kam duk tarin kawaye da Yan makarantansu da sukazo Ba agabanta suke Ba Dan tun safe take tsitstsilla ido ko zataga minal amma shiru har gashi yanxu 4 ya kusa har an fara tafiya venue din kamu.

Cika ta farayi tana batsewa domin ko lokacin bikin minal tun asuba take zuwa gidansu.amma ita yanxu har za'a fara biki batazo ba,saka da warwarar irin rashin mutuncin da zata kaftawa minal takeyi, aiko yar halak sai gata ta fado aguje tana Cewa Allah sarki aminiyas kema dai kin kusa Shiga Daga ciki.

Harara zaliha ta rafkawa minal tace me yakawoki gidan mu? Minal tace kai yar uwa Nasan Nayi laifi kimin uzuri mana amaryar Sulaiman.

Murmushi zaliha tayi dadi lokacin aka fara  Cewa Amarya da tawagarta su fito.

Kamu yayi kyau saide masha Allah domin ko Sulaiman yayi kokari sosai.

Minal ko hotuna taketa dauka amma baifi guda uku tayiwa kanta Ba kuma yayi kyau sosai.

Yazeed Kam minal tana fita ya wuce dakin zakiyya wayam ya gani babu ita babu alamarta, dunkule hannunsa yayi ya naushi gini atake gumi ya fara tsatstsago masa, duk target din daya gama wato wannan yarinyar ta rusamai ita? Kwanciya yayi a gadon zakiyyan ido lumshe yana nazarin yadda zaiyi da matsalarsa.

Bude ido yayi domin wata idea da tazo masa ya dau key ya fice, wani pharmacy yaje ya siyo sedative sannan ya dawo gida ziciyarsa fess.

Kitchen ya shiga da sedative dinsa ya zuba mata a kununta  sannan yace ai Kinyi kadan Yan mata,yau yadda na gama shiri na zan more kikayi ruining min,to akanki zan rage zafi. Tsaki yaja yana mai jin haushin irin kwabsin da minal din tamai kamin yace asha jagwalgwalo lafiya sannan ya fice.

Dakinsa yaje ya dauko CCTV dinsa ya fara kalla Kamar kullum zirga zirgan minal din yake kallo dukda ko badan wannan yake kunna TV dinba domin baya ma kallon nata part din ko ya kunna saboda acewarsa baiga abin kallo a rayuwarta Ba. saide ya kalli na sauran wurare especially gate area.

Yaukam tsintar kansa yayi dason kallon nata part din na kusan wata hudu kenan Wanda bai kalla Ba

Kallo yake yana forwarding domin kuwa yawanci shirmenta ne ko yadda take laftar abinci,murmushi kawai yake aransa yana Cewa wannan yarinyar Ba badai shiririta Ba wannan loma sai kace kato.

Dariya ya fashe dashi yace bata yau zan tsokaneta. Dariya ya kuma fashewa dashi yace kash saide gone zan tsokaneta Dan yaukam.......

Kallonsa ya cigaba dayi har lokacin da yayi gamo da abinda ya Daga masa hankali

Minal ce tsaye kaban madubin ta ta bude towel dinta tana kallon yadda kirjinta ya kuma ciccikowa,murmushi take saki domin itafa bilhakki da Gaskiya kyau takeyiwa kanta gyara towel din tayi ta gaba sannan ta juyi ta baya tana kallon yadda mazaunanta suka cika.

Babu shakka ko ba'afada mata itadin kyakkyawa ce.

Nunfashin yazeed ne ya fara daukewa Dan haka yayi saurin yin forwarding dinsa zuwa washegari shima data fito Daga wanka  same thing tayi haka yazeed yayita forwarding harna sati wasu abin su bashi dariya wasu kuma su Daga masa hankali su sashi yin zafafan muhawara da zuciyarsa.

Jinjina kai yayi yace wato abinda yarinyarnan keyi kenan in Anyi magana tace wa mutane Yan iska, hmm to yaude za'a Kare iskanci.

Koda ta dawo gida ta gaji lubus a parlour kasa ta zube tana lumshe idanu, tunowa tayi da kununta aiko da wuce direct kitchen ta cika cup tana yiwa Allah godiya dayasa ta dama kunun kamin ta tafi.

Dakinta ta haura tayi sallan isha'i domin tayi magrib acan,kayan bacci tasa ta kunna tv ta dane gado tana jin dadi yau zatayi bacci mai dadi. Kishingida tayi sannan ta dauko kununta tanasha aiko babu bata lokaci bacci yayi awon gaba da ita

Yazeed mafa yana yiwa Allah godiya da kika dama kamin ki tafi.

Fans what's your favorite part Anan chaptern ?

Comment your opinion and don't forget to VOTE

I need 15 votes sai inyi updating gobe

Miss untichlobanty💕

2nd November, 2019

KURUCIYAR MINALWhere stories live. Discover now