RDG

2K 182 83
                                    

Assalamu Alaikum,

Yan uwa muna godiya da tarin addu'a, mun gode, mun gode. Sannan ina Bara wajenku, masu son Batul da masu son Rubutunta don Allah ku bar matantaka ya danne son da kuke ma RDG.

Ina mai Aron bakin Batul in ci mata albasa, ba don ta sa ni ba, sai don ina ga na isa na yi hakan, don Allah ku mata uzuri zuwa January.

Kwanaki 60+ kawai na roka a wajen ku, duk da na san Batul din da na sani tunaninta ta kammala labarin tana iya aiko one or two or even more post kafin lokacin.

Amma kuma, lafiyan ta shine most important, mu taya ta tattalin lafiyan nan. Masu ihun ta san tana da ciki ta fara, ba abin alfahari bane a wajenmu a ce da mu aka yi journey din cikin😍 ko ba komi duk ta kalli Ahmad (Ameer) zata tuna mu❤️

Allah ya bamu ladan hak'uri, ya ba ta lafiya ya sa zuciyar baby ya yalwatu da soyayya haɗe da biyayya ga Ahmadunmu SAW.

Allah ya kaimu January, kawai mu kaddara an ɗaga tariyar hamdi saboda zuwan salwa party. 😂

Mun gode

Safiyyah Oum Abdoul
Ciyaladin Fikra
Amadadin Kungiyar 😍

RAYUWA DA GIƁIWhere stories live. Discover now