Page Seventeen

58 4 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Seventeen

***
Su Lamiɗo na barin asibitin cema me Napep ɗin sukayi yayi dropping ɗinsu aduk wani masallacin dayasan ba'a sallar juma'a dawuri dan Allah. aikuwa ko nisa da asibitin basuyi ba suka iso wani masallacin da aketa ƙoƙarin tada sallah wanda hakan yasa  me Napep tsayawa yadubi su Lamiɗo yace "inkukayi sauri zakusamu a masallacin nan" sauka sukayi daga Napep ɗin ayayinda Hafiz yace "Toh mungode" ayayinda Lamiɗo yayi sauri yanufi taps ɗinda ke bakin masallacin dan ɗaura alwala yaje yajona jam'i inda Hafiz yatsaya biyan me Napep ɗin kuɗinsa.

Allah daya taimaki Lamiɗo ba'a tafi ruku'u ba har ya'idar da alwala yaje yajona sahun wanda wannan dalilin yasa baiyi missing raka'a ko ɗaya ba,yasamu complete sallan. Ana idar da sallah a gaban masallacin Lamiɗo yasamu Hafiz sannan suka ƙarasa bakin titi suka tari mai napep sukace yakaisu tashan Bauchi. Sune two first passengers dasuka shiga motar wanda wannan dalilin yasasu bajewa a seat ɗin baya suna hira kafin asamu passengers mota yacika sukama hanyar Gombe. Hira sukeyi akan football sega mai tallen kayan koli yazo,tsaidashi Hafiz yayi sannan yatambayesa koyana da wristwatch na Mata.  Cikin sauri mai kayan kolin ya ajiye kayan kolinsa kan seat ɗin motar yana faɗin "Akwai Yallabai. gasunan kala kala sewanda kazaba" Ɗan kolin ya karashe maganar ayayinda yaciro agogunan yana nunama Hafiz ɗin.

Hafiz zaban maikyau yayi yabiya kuɗin har lokacin Lamiɗo na kallonshi bece komaiba. Seda yaga ɗan kolin yatafi sannan ya taba Hafiz ɗin cikin sauri cikeda son Jin gulma yace "waka sayama wristwatch Hafiz?" Hafiz yace "A Aminatun mu na sayama" cikeda tuhuma Lamiɗo yace "Anya Hafiz?" Sannan cikin sigar zolaya yace "faɗamin kodai new Beb mukayine?" Hararanshi Hafiz yayi yana dariya sannan yace "Allah dagaske a Aminatu nasayama. tajima tana damuna insaya mata writswatch kullum mantawa nikeyi. Sannan kaima kasan banida wata Beb kuma Koda inadashi you'll be the first person to know.  I've no one yet and I don't think I'll have any girlfriend soon" Hafiz yakarashe maganar sincerely ayayinda yazura wristwatch ɗin cikin aljihun wandonshi.
Shi Hafiz gani yakeyi it's too early yafara kula mace,acewarsa there's time for everything in life. So,yanzu gina kanshi yakeyi tukunnan,he want to finish his studies and be a man first kafin yafara irin wannan tunanin.
Lamiɗo dayagama sauraran maganar Hafiz ɗin yakwashe da dariya sannan yace "Toh Mr gentle Man keep building yourself kaji. mudai more rayuwar mu zamuyi aduk yanda tazo mana" dan bayau yasaba Jin wannan maganar daga bakin Hafiz ba  and to him his thinking doesn't make any sense at all. Kuma akullum Hafiz yayi irin wannan maganar to seya tsokane sa.

Hafiz yace "Nima ai bance maka bazan more rayuwata ba. Nidai kawai nayarda komai yanada lokacin shi a rayuwarnan" Lamiɗo yayi murmushi tareda gyara zamansa akan kujerar yajingina da jikin seat ɗin motar yana kallon mutanen dake kai kawo acikin tashar sannan yace "And that's what differentiate us Hafiz. You plan and I don't plan. You do everything accordingly and I do my things scatterly. You think twice before doing things and I do anything that just comes my way. You follow your mindsets and I follow my heart desires. I know I'm a bit selfish but atleast I don't care about worldly things,I only care about what makes me happy shiyasa da banason makaranta nakasa takurama kaina akan senayidin, shiyasa danake son Maimunatu nayi mata confessing and we're happily dating now anma kai ko bakason makarantar ma kariga kayi forcing kanka sekayishi,it can be kanada yarinyar dakakeso ma anma ka danne ma zuciyarka sabida kariga kasama ranka cewa this's not the right time" Lamiɗo yataso daga jinginuwar dayayi ajikin kujerar yadawo yana kallon Hafiz sannan yace "then when will be the time you'll enjoy your life? we're 22 now,soon zamuyi 23 and before you know it lokaci yatafi Kuma in lokaci yawuce baya dawowa,so you better make the most of it" Hafiz dafa kafaɗun Lamido yayi sannan yace "is not as if I'm not enjoying my life Lamiɗo. muna zuwa wasan ƙwallo,muna zama a majalisa,I do watch movies during my leisure times,ina ziyara,inakuma hira da siblings ɗina. Sede komai nakeyi a rayuwa inasaka masa lokaci sabida gudun kar inshiga lokacin ɗaya daga cikin harkokina. Something like studying is one of my biggest priorities  sabida azamanin yanzu inbakayi karatun ba babu wanda zai kalleka da idon kwalli. gashi kuma I'm the eldest Son,I've a family to take care of in the future,I don't want to be a liability but rather I should give a helping hand. Sometimes you shouldn't just think about yourself,think about others,think about the people around you and your loved ones Lamiɗo. In yanzu iyayenmu nakula damu akwai lokacin da karfin su zai iya karewa wanda kuma alokacinne mukuma yakamata ace munkarbi responsibility ɗin mu dawo dashi kanmu to which dole tunyanzu yakamata mufara gina kan mu ahead of that. Shiyasa kaga Ina planning komai arayuwa,I've certain goals to achieve insha Allah And batun kula yan Mata kuma nasan ba aure zanyi ba anytime soon,banason inbata ma yarinya lokaci inbatama kaina lokaci shiyasa banasashi acikin lissafina. Innazama stable and when I'm ready I'll surely find the right women" dariya Lamiɗo yayi sannan yace "Nice one Bro sede perspective ɗina da naka awannan bangaren daban ne" yace "kagani,I love Umma,I love my siblings sannan bantaba sama raina cewa Umma ne zata kula daniba har karshen rayuwata ba infact I've a desire like yours,nima inason inzama stable,inkuma sauke mata duk wasu nauyin dake kanta indawo dashi kaina Itama ta huta anma sede believe ɗinmu ba ɗaya baneba. You believe through Western education zaka iya achieving wadannan goals ɗin naka and I believe kobanyi Boko ba zan rayu and I can take care of my family myself Insha Allah sabida ba'akai na akafaraba and many people have lived happily and wealthy batareda sunyi karatun bokon ba. Kowa da hanyar cin abincinsa Hafiz sannan batun yan mata kuma,you can't just meet someone and get married to him without knowing him sequarely, marriage is a life time something,you must know each other first,you must know the kind of woman you're going to marry inbahaka ba you'll end up regretting it for the rest of your life. Shiyasa kaga muke soyayyar muma,in anfara da wannan in anga akwai mishikila se acanza dawata kuma har adace" dariya Hafiz yayi Jin abunda Lamiɗon yace daga karshe sannan yace
"Nagane maganarka Lamiɗo and from our conversation I've learned something. We shouldn't disregard others perfectives just because nasu is different from ours,we might have thesame dreams but the road of getting there might also be different. Like in our case,nina yarda tahanyar karatune zanyi achieving goal dina while kaika yarda ba dole seta hanyar karatu zaka zama successful arayuwaba and many people have thesame perspective as yours and they live happily,wasu tahanyar plantation suke ciyar da kansu da iyalinsu,wasu tahanyar farming,wasu ta hanyar kiwo,wasu ta hanyar kasuwanci,wasu ta hanyar talent ɗin rubuta labarai and many more kuma the most amazing thing Inka duba 99% ɗinsu are richer than us damukayi dedicating almost all of our lives akan karatun bokon. But the question here is how did they get there?ya'akayi suka samu abunda sukeyi ɗin harya zame musu garkuwa?" Hafiz yace "nidai nasan kafin sukayi ɗaya daga cikin abubuwan dasukayi harya taimakesu arayuwa,they must have prepare themselves well. Kaga kaman me aikin gona ko plantation dole ne daman yanada gonan a ajiye inkuma bashidashi dole se inyanada kuɗin saye hakanan aikin gona is not a joke. dole se yanada masu tayashi aikin gonan dakuma abubuwan dazasu taimakamai gurin saka noman nasa yayi kyau,kaman me kiwo kuma dole shima seyana da dabbobin in the first place kokuma dole seyanada kuɗin sayan dabbobin, anmakai how are you preparing yourself against that? Did you have any plans? No you did not.

QADRWhere stories live. Discover now