Page Forty Three

38 3 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Forty Three

Haka Ina ganinshi se safa da marwa yake a block dinmu dan baya minti ashirin bezagayoba har aka tashi a prep din. Sauri nayi nadauki class bag dina na saba a baya nafice a ajin batareda natsaya jiran Aziza ba, cemata nayi fitsari nikeji muhadu a hostel kawai ko kuma se gobe in Allah yakaimu mwahadu. Kiran sunana tadingayi tana kokarin tsaida ni wai injjrata tarufe locker dinta anma Ina...
Tuni ninayi gaba,banason intafi cikin tsirarrun mutane tayanda zaiganni harya tsaidani shiyasa nafita da sauri dan intafi cikin crowd in bata a rigar tsakani anma duk abanza.

Na iso wurin JS3 block kenan kawai senaji ankama hannuna,ware idanuna nayi arazane ina shirin sakin ihu yayi sauri yasa palms dinsa a bakina ahankali yace "ke nine karki yi ihu" inda daganan kuma yajani muka hau js3 block dinda Already duk dalibai suntattafi. wabce hannuna nayi daga cikin nasa sanda muka shiga js3A sannan najuya zantafi batareda nace komaiba.

Cikin sauri yasha gabana,cikin marairaicewar murya yace "Wai where are you going ne?" akafule nace "Hostel Manaa" Ahankali yace "Amma banace miki kitsaya zamuyi magana ba in an tashi?" shiru nayi bance komaiba inata huci nikadai,seya matso kusa dani sosai,kamar wani maraya yace "Why are you ignoring me Nana...?" Bansan sanda namasa wani kalloba,nace "Nine ma nake ignoring dinka?" yace "Eh mana. Nazo ajinku dazu baki kulani ba,munhadu a dinning ma bakice min komaiba even though I tried to stop you in order to make a conversation" wani kututun bakin cikine yaziyarceni lokaci guda,waima ninake ignoring dinsa.

Akafule nace "Kai fa kafara ignoring dina baniba" sekuma nafashe da kukan da bansan dalilin sa ba. Take Yaya lamido ya rikice, hankali tashe yace "Kukan na menene kuma toh? daga na kiraki muyi sulhu seki hau yimin kuka?" cikin sigar kuka nace "Wani sulhu zamuyi bayan kadaina Sona! bana gabanka! Aunty Maimunatu da Aziza kadai kake kulawa yanzu" dukda rashin hasken dake ajin seda naji fitar sautin murmushinsa dankuwa security light din wajene yakedan haskowa kadan,wutan ajin Already Yan ajin sun kashe kafin sufita.

Cikin sigar zolaya yace "Wayace miki nadaina sonki?" Wannan Karan tura baki nayi gaba,nace "Aibasai kafito kafada ba. Action speaks louder than voice,da baka daina Sona amatsayin Kanwarka ba babu abunda zaihana ka kin nemana harna kwana uku,kazo kagannin ma kuma kaki ka kulani" nakarashe maganar cikin shesheka, because the thought of it hurts so much.

Nace "Aini namanta I'm just a Sister by name,namanta alaka na da naka ba irin naka danasu Salma bane in reality. Batun Aunty Maimunatu kuma I can't even match myself with her sabida itadaman mahadin Rayuwarka c..." Sauri yayi yasa finger dinshi akan lips dina,cikin muryar datake nuna baiji dadin kalamaina ba yace "Enough...ya Isa haka Nana..." sa hannu nayi nature hannunsa daga kan bakina ayayinda najuya fuska na gefe guda Ina hawaye.

Yaya Lamido yace "Don Allah dagayau karki sake hada kanki dawasu Nanaa... I mean stop comparing the love I've for you with the one I've for the people around me,kowa da irin gurbin dana basa azuciyana. Gurbin danabama su Salma daban,wanda nabama Maimunatu ma daban hakanan kema naki daban and only me know how much each and everyone of you means to me. I can't tell you about them sabida ba maganarsu mukeyiba,maganar nida ke mukeyi yanzu and inkuma akan abunda  nakeji game dakene then I want you to be rest assured cewa babu abunda zaicanza game dake a zuciyana,komi rintsi komai Zakiyimin you'll still be my sweet little Sister. Yes I can be angry with you and I can decide to ignore you for days but believe me you'll always be in my mind and my love for you will never fade away! Never...." yayi maganar cikeda utmost sincererity.

Yadan numfasa sannan yacigaba da magana,yace "Kwana biyun dasuka wuce kikaga bana yi maki magana ma fushi nayi,I was angry with you and I wanted you to realize your mistake kizo kineme ni kibani hakuri anma bakiyi hakan ba harna gaji da rashin ganinki,nagaji dayin fushin nazo dakaina wai Inga kozakiyimin maganar in kika ganni anma nandinma se kikayi fuska and then I decided to start a conversation first a hall but you still went away without saying a word,kika kwace hannunki kika gallamin harara dukwai akan laifin dabani nayiba ke kikayi shi. I know I play with you,I know that I care for you too much Naanaa but atleast that should not give you the right kidinga yimin magana any how,that should not give you the right to be behaving anyhow with me ako ina. I can decide to tolerate and ignore it anma banason hakan yajamin raini wurin sauran dalibai kokuma kawarki shiyasa ranar dakika min hakan naso innuna miki kuskurenki" Jin abubuwan dayace din se jikina yayi sanyi, take senaga wautana da rashin kyautawa na. He's right komai yamin I need to give him all the respect he deserves,Dan yana sakemin fuska yana wasa dani baikamata ince zan rainashiba. Nikaina I don't know what has gotton into me kwana biyunnan, it's unlike me kuma wannan baya daya daga cikin tarbiyarda Baba yayimin. I was just angry for no reason wanda nafi alakanta hakan da samun gurine kawai,inbahaka ba na Isa inma wani Dan ubana?take sena marairaice fuska,nadawo da dubana garesa daga juyamai keyar danayi dazu,nace "Kayi hakuri don Allah. I'm really very sorry Yaya Lamido" murmushi naji yasaki ayayinda yasa hannu cikin aljihunsa yaciro handkerchief da wayarsa kirar black berry *bold two* da ake yayi awannan lokacin,kunna hasken screen din wayar yayi yashiga haska fuskana ayayinda yakai hankyn yashiga gogemin kwallana yana fadin "Zanyi hakuri anma saikin daina kukannan" karban hankyn nayi daga hannunshi nacigaba da goge hawayen nawa Ina fadin "Aina daina" seyace "Yanzu mun shirya kenan?" gyadamasakai nayi ahankali.

QADRWhere stories live. Discover now