Page Forty Six

52 2 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Forty Six

bayanan Umman sannan yace "Hakane" Umma tace "tashi kashiga ka huta Allah ubangiji yazabi abunda yafi alkhairi" "Amin" shine kawai kalmar da lamidon ya'iya furtawa kafin yatashi yanufi dakinshi yana kissima maganganun Umman nashi aranshi daya bayan daya. Tabbas yasan gaskiya tafada and he'll be more than happy in aka bashi auren Rukayya tabar gidan Kawun ta tazo tana rayuwa dasu anan toh anma matsalar tayaya zai tunkari Rukayyan dawannan maganar?will she be angry with him?will she accept him easily batareda takai shekarunda tasan miye ma'anar soyayya ba?" Wandannan sune abubuwan dasuka dinda damun ransa baki adaya ranar.

Maimunatu kuwa kiranshi tadingayi awaya tanason taji ya ya iso gida ganin cewa shibai kirataba anma sede babu daya daga cikin calls dinta daya daga.

Daga karshe Basma takira taceda ita tanason magana da Jidda,tabe baki Basman tayi don ko ba afada mataba tasan maganar Lamido zasuyi. Mikama jiddan wayar tayi wanda Jiddan dafari kin karba tayi dan'ita hat tajona layin yan fushi da Maimunatun kamar yanda Lamidon ma yakeyi. haushi takeji akan miyasa Maimunatun tayaudaresu itada Yayanta bayan tagama basu full trust dinta,harsaida Basma ta takurama jiddan tahanyar yimata Ido sannan takarba tana kunkuni. Daga daya bangaren Maimunatu tace "Jidda yakike?" Jidda tace "Lafiya Lau" Adan dake wanda hakan yasa jikin Maimunatun yin sanyi dankuwa tasan bahaka Jidda tasaba amsa mataba,da on Normal circumstances nema ita zata fara gaidata....

Maimunatun seta daure tace "Bakida lafiya ne?" Jidda tace "Lafiyata kalau. Mekika gani?" Maimunatu dukda taji amsar jiddan banbarakwai sets daure tace "Naji muryarki wani iri" Jidda tace "Ayyah I'm fine" wanda wadannan kalaman susuka sake sa Maimunatu tabbatar wa ba lafiya ba,dole laifi tama Lamido kuma koma wani irin laifine jiddan tasani shiyasa take fushi da'ita itama.

Setace "Daman tambayarki zanyi Koh Yaya lamido yadawo? Inata Kiran layinshi baya picking" Jidda atakaice tace "Yadawo" Maimunatu tace "toshikenan thank you kilan yana bacci ne shiyasa baiyi picking ba" Jidda tace "may be" sekuma Maimunatu tayi mata sallama ganin bata samu fuskar dama zata iya neman taimakon tahada ta dashi tawayaba...

Jidda tsuka tasaki bayan sungama wayar sannan tayi wulli da wayar tana fadin "wallahi Yaya Basma dandai kince inyimata shiru ne dasaina amayar mata dana cikina yau" Basma tace "kidaiyi hakuri shida akama abun yadau mataki. Yanzu seke kidau zafi shibai daukaba yamaje susha soyayyarsu kisha kunya" Jidda wani kallo tama Basma sannan tace "Cabdi.... Yaya Lamidon? Wallahi ninasan yagama da Aunty Maimunatu kenan har abada. Kokin manta shi mutum ne dayatsani karya,yatsani aboye masa abu no matter how little it's barekuma maganar aure da bana wasa ba" jinjinakai Basma tayi cikeda gamsuwa sannan tace "Hakane Kuma. Allah dai yasa yakyaletan" Jidda tace "Amin. Aiko bai kyaleta ba mu zamu zugashi" dariya Basma tasaki sannan tace "kintashi a Team Maimunatu kenan" Jidda yar dariyar tasaki sannan tace "Daman can dinma kaddara ne yabarni acan"...

Girgizakai Basma tashigayi in desbelief tana fadin "Bakida dama wallahi Jidda".

Haka Maimunatu tacigaba da kiran Lamido babu kakkautawa ganin batada wani mafita daya wuce wannan,Lamido dafari yayi niyar shareta ne kawai harta gaji takyaleshi anma ganin taki barin kiran nashi yasa yagane baza fa takyaleshin ba inba nuna mata yayi yasan komaiba and moreover shiba ita baneba,he can't just be out of her life without unspoken words,bayason yayi holding grudge,abunda akayi zaifito yafada baiji dadinsaba.

Danhaka dakanshi seya kirata da dare,ko ringing din farko begama ba tadaga call din kamar wanda daman jiran kiran nasa takeyi.

Hankali tashe tace "Wai Ina ka shigane Yaya lamido? I've been trying to call you baka picking" batareda ya amsa tambayarta ba yace "Are you home?" jiki sanyaye tace "Eh" yace "Then I'm coming tonight. Akwai maganar dazamuyi" daganan baijira cewartaba ya katse call din ya wullar da'ita agefe.....
Ana idar da sallar isha'i ya yada zango akofar gidansu Maimunatu. yaukam agaban gidansu ma yatsaya bakamar da datakece mishi suje bayan layinsu ba sabida kada agansu agida ayimata fada ace tacika fita hira,shigabadaya seyau ma yagane ashe hakan datakeyi din dukdan kada ayi mata fada agidane tana kula wani bayan anbada ita kokuma dan kada wani yaganshi yafesa masa labarin daga baya. Shi kwata kwata be taba fassara abunba dayake tun farkon fara soyayyar tasu haka sukeyi wanda adadin sunayin hakan ne sabida sunyi kankanta alokacin anma yanzu fah? Shibai taba tambayar kansa miyasa basu canza dabi'a ba bayan shekaru sunja kuma yanzu lokacin sune seyau daya tsinci kansa a kofar gidan nasu komai yake dawo masa cikin kwanyarsa yana bashi explanation dede da tambayar sa. Da hijabi tafito as usual kamar kullum hakanan tadanyi simple makeup daya kayata fuskarta,Maimunatu kyakyawar budurwace da babu abunda tarasa a irin suffoffin da akeson mace maikyau ta kasance tanada shi. Bakaramin mamakin ganinshi a kofar gidan tayiba danyawanci inyazo can yake wucewa direct itakuma taje can tasameshi.

QADRWhere stories live. Discover now