Page Forty Seven

39 1 0
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _The story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

Page Forty Seven

Adaren ranar tunma kafin inje insamo Yaya Fahad segashi yazo dakanshi gurina,anan varendern kitchen mukayi karatu,seda yatabbatar yazauna sosai a kwakwalwana sannan yace inbiyo muje indauko kulolin abinci da aka Kai musu na dare.

Cewa nayi "toh" sannan natashi nabishi atake dan dama Allah Allah nakeyi yayi yatafi Danni nasoma nine naje nasameshi a sashin su dan kada ma muna zaune anan kofar kitchen din wani yafito yaganmu dukdama abune me kamar wuya tunda ranar girkin Aunty ne bana Ummi ba,Ummin da Ya'yanta ba kasafai suke fitowa ba inbawai wani abunne zai fito dasuba. toh amma turawa sunce "prevention is cure" kuma babu Wanda yasan inda rana zata Fadi.

Muna Isa sashin nasu ashe baima ci abincin ba dagangan yadebo ni yataho Dani,sedayasani nadauko trayn abincin nakawo mai yadiba a plate sannan yace innemi guri inzauna injira yagama ci se inhada da plate din intafi dasu duka. Koda yamin tayi senace na koshi ninariga dana ci abinci dukdama sauran nasu *Mariya* naci nima bawani koshi nayiba. Kawai dai ganin abincin nasa ma bamai yawa baneba kuma ko kafin yafaraci seda yayi korafin Yaya Zunnurain yacinye rabi da kwatan abincin. Ko kwanon Rana Dana tauka ma bansamu ragowar abinci ba kwata kwata sannan tunbayau ba nagane waye bayacin abinci indan nakawo musu. Yaya Fahad ne dankuwa tunda Yaya Salim yagama makaranta yadawo gida nayi observing hakan Inna kawo musu abincin nazo nadauka se Inga ancinye kokuma wanda za'a rage bazai zama yanada yawaba. Inkuma muna gida Yaya Fahad yazo irin weekend kowani abu yakawo gari toh tabbas kamar yanda akasaba ragewa da zanzo insamu. Se hakan ke mamaki,senake tambayar kaina miyasa shi bayacin abincin gidansu yakecin nawaje? Tunda sau tari zanzo intarda takeaway,ko takardar kilishi ko nama kokuma irin robobin kayan makulashe hakanan. Wataran harda ragowa yake bari akan trayn nima indan samu rabona inyaga......

Seda nagama cin burin zuwa islamiya ranar asabar,nagama haddace duk wata aya da aka koya mana kafin mukoma makaranta kawai Ummi tace bazani ba akwai aiki agida za'ayi baki. Har kuka seda nayi tsbar takaici dankuwa bata tashi fadamin ba seda nagama shirina har anje jikin mota Dani muna jiran Yaya Salim ko Yaya Zunnurain dayansu yazo yakaimu dayake sune kekaimu islamiyar kullum. Yaya Zunnurain ne yafito da jallabiya ajikinsa da alama ma daga bacci yatashi wanke fuskarsa kawai yayi. Yana zuwa jikin motar har ya bude gidan driver zai shiga inda muma muka fara shishiga wayarsa tashiga ruri,bejima Yana wayarba mudai munji yanatacewa "toh,toh" Yana katse call din kuwa yamin wani kallon banza sannan a tsare yace "Kikoma cikin gida Ummi na kiranki" jiki na bari najuya cikin gida dukda araina Ina addu'ar Allah yasa sujirani dan abune Mai wuya Yaya Zunnurain yajira indawo barinma dayakwana da sanin Kawu Sani baya gari.

Amma sede fatana ma tunkan inshige gida yatafi abanza dankuwa inaji yatada motar sukabar gidan. wasu hawaye naji sun zubomin a kuncina dana tuna cewa islamiyar da nisa babu yanda za'ayi inje da kafa gashi Kuma banida kudin napep tunda ni ba ma'abociyar dawowa da kudi gida bane hutu. sena cirema raina ma zuwa islamiyar gabadaya ranar,aikuwa Ina shiga gidan ma aka sake jaddaddamin bazanje dinba. Bakaramin takaici najiba alokacin dukda kuwa daman nasan basamun zuwa islamiyar zanyiba tundahar su Yaya Zunnurain suka tafi,toh amma takaici na shine miyasa tun sanda sukaga Ina shiri basucemin inma daina wahalar dakaina ba harsai da akaje gaban mota sannan aka dawo dani. Ina cire kayana mukahau yin aiki tukuru da Yaya Zaheera dankuwa ita bataje islamiyar ba,tuni tayi sauka bayan graduation dinta. Su Yaya Aisha ba kwanannan dasun Gama secondary school bada jimawa ba zasuyi nasu saukar shiyasa yaudin ma basuyi fashin zuwaba kasancewar baswason abarsu abaya sujazama kansu Kara shekara daya. Bakone Yaya Zaheeran zatayi daga Kaduna,wai saurayinta ne zaizo ganinta for the first time dankuwa a social media suka hadu suna soyayya harna tsawon shekaru biyu batareda suntaba ganin juna physically ba kasancewar ba a Nigeria yake karatu ba. A china yake makaranta kuma bakoda yaushe yake zuwa gida hutuba. Toh yanzun yagama karatun megabadaya ne shine yakeson yafara zuwa gida asan dashi kafin manya sushiga maganar. Seda muka girka abinci sunfi kala uku kuma dukansu abincin yan gayune. Mukayi fried rice,cowslow da pepper chicken. Bangaren snacks Kuma meatpie da cake mukayi masa,se mukayi Zobo drink inda kuma aka aikani nasiyo drinks na kwali da bottle water akasaka a fridge danyayi sanyi kasancewar babu a sashin Kawu Sani yakare,daman shine me ajiyewa agurinsa harda na makarantar Yara insun tashi suje can sudauka ranar daza'a basu.

QADRWhere stories live. Discover now