Page Twelve - Flashback

341 33 2
                                    

🌹 *_QADR_* 🌹
( _the story of Rukayya_ )

Written by *Zeeneert*💞

*Zeeneert*@wattpad

*Page Twelve - Flashback*

Lamiɗo yace "bazaka ganeba ba daman. She only have a Father, mahaifiyarta tun awurin haihuwarta tarasu,meaning she have no siblings. she's the only child to her parents shine takeson inhaɗa ta da Umma dasu Jiddah,she want to experience the joy of having a Mother and siblings" wannan karan Hafiz dariya ya sheke da sannan yace "ikon Allah" Lamiɗo harara yabi Hafiz dashi sannan yace "Ohhh dariya ma magana ta yabaka kenan?" Hafiz yace "Dole inyi dariya Lamiɗo,the thing sounds childish to me. ta'ina zaka fara ɗaukar maganar Ƴar kankanuwar yarinya irin Ƴar birni harka sama kanka? koka taba Jin inda Familyn wani yazama na wata dakecan wata uwa duniya? tukunnanma Ina nata Family ɗin?apart from her Father dole akwai dangin mahaifinta dana mahaifiyarta damuka tarar a Babban buli. duk sukadai basu isa subata love experience na Sisters da Mahaifiya ba sekai dakake dangin badalo? kaida bama zaman kanka kakeyiba bare ace zaka iya adopting dinta? amabar maganar adoption sabida it's out of option tunda ba'a ophanage kagantaba, tareda danginta kaganta. Uwa,kanni da yayu kawai tarasa danake da tabbacin Cousins dinta can fill up that gap so stop feeling guilty for anything please. maganace Ƴar birni tamaka Irinna yarinta bayan shi babu komai acikinsa" Hafiz yace "Aiko maganar gold datayi tadinga binmu tana wahalar dakanta akan unassured dreams ma kaɗai ya'isa yanuna maka yarintar yarinyar kararara a fili wanda inada tabbacin dakayi wannan tunanin you'll never take her words seriously barehar mukawo wannan gabar" Lamiɗo dayayi shiru tun ɗazu yanajin bayanan Hafiz bawai don yana gamsuwa da maganar tasaba yace "I even gave her my number akan zata kirani kaga kuma haryanzu bata kiraba" Hafiz yace "toh kagani? duk cikin yarintarne. bazai wuce tayarda papern awani guriba tama manta da babinka kai kazonan kana tada hankalinka" Lamiɗo boldly yace "I don't believe cewa tamanta dani,I don't believe tayarda papern on purpose sede in bata yayi mistakenly or something must have been wrong somewhere" Lamiɗo yakalli Hafiz yace "in her eyes naga how she desperately wanted to make my Family her own,in her eyes I saw the truest sincererity ɗinta shiyasa kaga nadamu inkoma gareta. I don't want to cut her dreams as a young child,inma rasa number tayi I'll go there and give her the number again shiyasa nakeson inje Babban buli gobe. Innaje can nasan za'a haɗani dawanda zaikaini har gidansu shiyasa nake nemar taimakonka Hafiz. I told Umma about Nana tun dawowana wanda alokacin takarbi maganar wholeheartedly takuma ɗaukeshi amatsayin yarinta irinna yara kamar yanda kaima kaɗauko but still she didn't stopped my intentions,infact she was ready to talk to her tawaya sugaisa amma tunda Nana tazo bata kiraniba sanda tayi alkawari Umma tace kar insake maganarta agida ganin nadamesu. tace kilan tabatar da layinne kokuma tama manta da batuna so inbar maganar kawai Allah beyi zasu gaisan ba but I didn't listen,I kept expecting her call everyday batareda nasake yin maganarta agida ba harwayana yasamu matsala namaida simcard ɗina cikin wayar Umma sabida kawai kada takira taji layina akashe. toh yanzu sati biyu dayin hakan kenan,Kuma kullum sede inbanshiga gida ba sena tambayi Umma ko ankirani da sabon layi wanda hakan yasata zargin something is fishy,yau ta ritsa ni da tambayoyi wanda dole seda na amsa mata kasandai ni inba abunda yashafi makarantataba banayima Umma karya bana kuma boye mata komai. atakaice dai yanzu Umma kallon aljana takema Ƴar birni shiyasa nakeson kaje kafaɗa mata kaima kasanta please,daganan se insan yanda zanyi in lallabata tabarni inje Babban buli gobe" Hafiz yace "wallahi dabadan nasan yarinyar nanba nima cewa zanyi aljana ce. how can such a small child have so much impact on you Lamiɗo?" Lamiɗo dai dariya yayi sannan yace "Wallahi nima bansaniba Haifiz. May be sabida irin sabon da mukayine na tsawon kwanaki" Hafiz yace "but still. That shouldn't be a genuine reason" Lamiɗo yace "nidai yanzu ba wannan ba,kataimaka mujemu gida kacema Umma kasan Ƴar birni nikuma daganan zansan yanda zanyi in lallabata tabarni inje kauyen Babban buli gobe" Hafiz yace "mujemu tunda ba karya zan gindayaba iyakar gaskiyata zanfada aida sauki" Dariya sukayi dukansu ayayinda suka cigaba da nufar kofar masauratar Gombe.

QADRWhere stories live. Discover now